JAN HANKALI

*・♧ sirrin rike miji ♧・*

                  *▣ JAN HANKALI ▣*
☏+2348037538596
♜www.sirinrikemiji.com

yana da kyau mata Ku dinga kwantar da hankulan Ku a kowane lokacin, domin duk lokacin da mace take cikin damuwa to ni'imar jikinta tana bushewa ( daukewa) don haka, sai a ringa kwantar da hankali:

                  *◆・ FA'IDA ・◆*

macen da tazo haihuwa ta karu, ma'ana gabanta ya bude, musamman wannan matsalar anfi samunta a haihuwa farko to ya kamata duk matar data sami wannan MATSALAR to tayi kokari ta gyara jikinta, domin kar ki cuci kanki, ki samo bagaruwa jima da alimun, ki tafasa su in yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi to insha Allah Zaki ga jikin ki ya hade, amma kisa alim din kadan.

*GYARAN JIKI DA GYARAN FATA*

  *▓▓▓▓▓  gyaran jiki ▓▓▓▓▓*
             *◆◆ cutar sanyi ◆◆*

mata da maza masu wannan cuta Ana bukatar tunda wuri sune mi magani kafin cutar tayi musu wata illah ita wannan cuta tana da matsala mai yawa.

☛ yawan jin fitsari.
☛ ramewa haka kawai.
☛ yawan jin kasala.
☛ yawan jin kishirwa.
☛ rashin karfin maza.
➽ yawan jin yunwa.
➽ ciwon zuciya

   *○ KAYAN HADIN MAGANIN ○*

♜ danyen zogale.
♜ habbatussauda
♜ ruwa.
yadda zakiyi
kisami zogale mai kyau danyen ki gyara shi ki tabbatar kin cire tsinkayan ciki kisami ruwa mai kyau ji zuba ganyen zogale kimurje ganyen sai kin tabbatar ya murzu sai ki ko garin habbatussauda ki zuba a ciki kina shan wannan hadi Inda sanyi ne zaku rabu da shi da yarda Allah.

    *CIKOWAR MACE DA DABINO*

wai ina mata ko maza masu San komawa yan dumimi masu kiba masu san ganin ko mai nasu ya ciko matar da take so sai maigida ya koshi zai iya juyata to wannan wata hanyace domin angano dabino shima zai taka wata rawa wajan taimakon ki ko Kai wajan ciko war mutum idan har mutum yana San cikowa sai yayi wannan hadin domin ganin biyan bukata.

        *KAYAN DA ZAKI NEMA*

gyada.
ayaba agade
dabino
yadda Zaki hada
Ana bukatar kina samun wa yan nan abubuwan kina ci a kullum amma zakina ci kullum zakiga yadda Zaki ciko kiyi kiba kadai yi wannan hadin kiga yadda jiki yake yi.

          *○ KARIN KUZARI  ○*

ina mata da maza wa yanda kuzarinsu bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wanna wata da mace ta samu idan kuna San samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani.

➽ dabino
➽ nonon akuya
➽ zuma
➽ citta
asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara Sabo da yawancin dabino Ana samun kwari a ciki ko ma kisami tsutsa katuwa to lallai ki tabbatar kin gyara yar'uwa.

wannan nonon akuya Ana so dole sai kin samo na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za'a tatsa idan an samu nonon sai ki zuba dabino da kika gyara acikin nonon akuya Ana bukatar ya samu kamar awa goma idan da hali kiyi hadin ki cikin dare sa safe dabino ya jika a cikin nonon akuya Ana so kikai Ayi miki markade idan da hali kisami bulanda mai kyau kiyi markadasu domin Tafi sauki bayan kin markada amma karki zuba ruwa a cikin markaden idan kin gama sai ki dauko zuma amma anfi San farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce ki zuba zumar a ciki ki juya ita kuma citta garinta Zaki samu mai kyau wanda kika San babu wani mis a ciki ko ki daka abinki yafi sauki yar'uwa kina shan wannan hadin ko kana shan wannan hadin zaku ga yadda kuzari zai samu.

*••••• TSUKE GABA DA KARO  •••••*

yar'uwa kina so ki koma sabuwa koda kin haihu ta Kai goma.

idan kika bari gabanki ya zamo kato ○ mijinki bazai yarda ya zauna da keba, yaga kofar gaban yaza mo kato, Uwargida idan bakya so daraja da kimarki ta zube a wajan maigida sai ki nemi magani wanda zai saka gabanki ya Kara tsukewa maigida sai Yayi da gaske sannan dadi sai mace mai gyara
jikinta.

◈ bagaruwa ja.
◈ miski.
_karo.
_ruwa.
yar'uwa ki tabbata babu datti a cikin kayan da kika hada, ruwan ki yaza mo mai kyau idan kin sami wani abu mai shara-shara sai ki tace ruwan, hade kayan Zaki yi waje daya ki cakudesu ki sami tukunya maikyau yar babban ki Dora akan wuta ki Bari sai sun tafasa kamar sau uku sai ki sauke,
ki samu bita ki zuba wannan ruwa, gabanki Zaki wanke wa da wannan ruwa safe da Rana daku yamma, idan dare yayi Zaki kwanta da mai gidanki sai ki sake wanke wa, idan kika wanke da safe Zaki sake wankewa da Rana, ki tabbatar kin wanke tukunya kin sake tafasa ruwan Ana so da zafi.

ruwan Zaki rika amfani da shi.

*duk macen da tayi amfani da wannan ruwan gabanta zai Kara matsewa Ana so idan da hali Ana so*

Post a Comment (0)