*_SURORIN DA AKE KARANTAWA A RAKA'O'IN ALFJIR?_*
*Tambaya*
Assalamu Alaikum malam dan Allah idan mutum zaiyi sallar raka 'atanul fijir akwai surorin da a Ke karantawa ne ko kuma kowace sura mutum zai iya karantawa
*Amsa*
Wa'alaikum assalam Ana so ya karanta KULLIYA a raka'a ta farko sai kulhuwallahu a raka'a ta biyu duka bayan Fatiha, Kamar yadda ya tabbata a hadisin Abu-hurairah ingantacce.
Allah ne mafi sani
20/05/2018
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.