LADO yana zaune, a kusa da Abokinsa TANKO. . Sai LADO yace:- Kai duniya ana abubuwan mamaki. . Sai TANKO yace:- Me kuma ya faru ? . Sai LADO yace:- Wai ina zaune,kusa da wata kwata, saiga wata Mata mai ciki tazo zata tsallaka. Sai naji dan cikin nata nacewa:- Ina kwana Baba !. . Sai Matar nan ta lura, sai tace mun, kana kamada Babansa shiyasa ya gaidakai.... Sai shima TANKO yace:- Hmmm yo wannan har abun mamaki ne ? . Nida akayima abunda na kusa zaucewa. . Sai LADO yace:- Wane abune ? . Sai TANKO yace:- Wai tundaga Kaduna direbanmotar mu ya rasu, amma bamu saniba, sai da mukazo Kano. . Munje gidan mai, anan aka tambayeshi na nawa za'azuba? Sai aka ga ashema Direban ya rasu, harma yasandare! .sai LADO. Yace wallahi karyane dan ubanka😄😄😄 dnt laugh alone share to ur
frnds.
Tags:
Ban Dariya (Jokes)