Takaicin mata

TAKAICIN MATA🙆🏻🙆🏻🙆🏻 Wani sarki ne a wani garin maguzawa matarsa ta bata masa rai, Ya rasa abin da ke masa dadi, ya fita zuwa Fada cikin bacin rai. Yana zuwa sae ya tarar da mutane suna ta hayaniya a waje, ya tambaya lafiya? Aka ce masa: "Wani mutum ne ya kashe matarsa,🙆 aka kawo shi wajan ka 'yallabai." Sai sarkin ya ce: "Ku sake shi, ya kashe banza

Post a Comment (0)