TOFAH!

Musha Dariya
Wani bawan Allah ne yana
tafiya a
abun hawan shi (babur) ko
ince
mashin, sai yazo daidai check
point,
aka tsaida shi akace ina
takardunshi ?
Yace babu ! Sai 'yan sandan
suka kama
shi. Ya na nan zaune sai
yaga 'yan
sandan suna kallon wani wuri
daban
(ma'ana hankalinsu ba ya
wajenshi). Sai
ya buga mashin dinshi sai ya
juyo ya
ce wa 'yan sandan nan "sai
dai ku
kama uwarku" ya murza zai
gudu, ashe
ya manta kan mashin din nan
a kulle
yake . Ai kuwa sai mashin ya
juyo da
wannan mutumin wurin 'yan
sanda
nan.
Dan Allah inkaine yaya
zakayi???

Post a Comment (0)