Zomo

MUSHA DARIYA
🤣🤣🤣🤣🤣
Wani sarki ne ya kai xiyara gidan ma haukata bayan ya gama jawabi sai jami'in Asibitin ya tara mahaukatan waje daya.
Sai yake tambayar su ko kun san wanda ya kawo mana xiyara ?
wani mahaukaci ya daga hannu sama yana mekewa sai ya karewa sarki kallo ya ga kunnuwa biyu nan na rawani sunyi cirko cirko sai mahaukacin ya kyalkyale da dariya yacr wannan ai zomo ne

Post a Comment (0)