YANZU NE NA FARA GANE INDA SIYASAR NIJERIYA TA DOSA

AYANZUNE NAFARA GANE INDA SIYASAR NIGERIA TA DOSA . WATO BA WAI BUHAINE BAYA AIKIBA A A HASSADA CE DAGA WADAN SU BARAYIN KASA SUKE SO SU KAU HASA NIYA ACIKIN KASA. . DOMIN SU WADAN NAN YAN KASHE MURABA SU DAMA DUKIYO YINSU TA HANYAR ZUBAR DA JININ AL-UMA SUKE TARAWA. . AYAN ZUHAKA SUN YAUDARI WADANSU KUNGUYOYIN ADDINI WAI SUFARA AZUMIN KWANA TALATIN DA NIYAR KAR BUHARI YACI ZABE. . KUMA HAKA SUNA CHUSAWA MAGOYAN BAYANSU A MAJAMU'AU DA WURARI. KASUWANCI DA DAMA NA WANNAN KASATAMU . KUNGIYOYIN KIRISTOCI SUN SHIGA AZUMIN KWANA 30 DOMIN KADA BUHARI........... . Kamar yadda da yawa daga cikin kafofin yada labarai suka ruwaito Kungiyoyin sun fara azumin ne domin kada Shugaba Buhari ya sake cin zabe a 2019. . Akwai Abin lura guda biyu a wannan labarin Na farko: Labarin raddi ne ga masu da'awar cewa ba ruwan siyasa da addini, a kyale kowa yayi abinda yaga dama. kun dai ga su abokan zamanmu duk da cewa sun san a zabe mai zuwa jam'iyyu biyu masu tasiri dukkanin su Musulmi zasu tsaida takara, to duk da haka akwai irin Musulmin da suke so ya Jagoranci Kasar. Na biyu: . A Shekarun baya mun fuskanci Matsaloli wadanda sun ninka matsalolin yanzu, abin Mamaki wadannan Kungiyoyin basu yi azumi domin Wancan Shugaban Kasar ya fadi zabe ba, kila saboda galibin barnar da akeyi a lokacin mu ake yiwa, ko kuma saboda Shugaban kasa a wancan lokacin mabiya addinin A Shekarun baya mun fuskanci Matsaloli wadanda sun ninka matsalolin yanzu, abin Mamaki wadannan Kungiyoyin basu yi azumi domin Wancan Shugaban Kasar ya fadi zabe ba, kila saboda galibin barnar da akeyi a lokacin mu ake yiwa, ko kuma saboda Shugaban kasa a wancan lokacin mabiya addinin sune. Bari mu tuna mana wasu daga cikin matsalolin: . 1- An kashe kusan mutum dubu biyu (2000) a Baga Jihar Borno, wasu ta hanyar harbi, wasu ta hanyar fadawa ruwa domin gujewa mahar1- An kashe kusan mutum dubu biyu (2000) a Baga Jihar Borno, wasu ta hanyar harbi, wasu ta hanyar fadawa ruwa domin gujewa maharan . 2- An kashe sama da mutum 200 a Kasuwar Shanu Potaskum Yobe 2- An kashe sama da mutum 200 a Kasuwar Shanu Potaskum Yobe State. . 3- An kashe sama da mutum 500 a Masallacin Jumu'a a Kano. . 4- An yanka yara 49 yan Makaranta a Buniyadi Yobe State. . 5- An kashe sama da mutum 120 yankin Tsafe Jihar Zamfara a rikicin Fulani da Manoma. . 6- An kashe sama da mutum 500 a Zankowa Jihar Kaduna. . 7- An kashe sama da mutum 100 a yankin Karaduwa Jihar Katsina rikicin Fulani da Mano7- An kashe sama da mutum 100 a yankin Karaduwa Jihar Katsina rikicin Fulani da Manoma. . 8- An kashe sama da mutum 70 a Yanya Abuja. . 9- An kashe Daruruwan Mutane a Gamborin Gala da Bama da Manguno da Mubi etc. . 10- Bugu da kari Kididdiga ta nuna an Kori sama da mutum Milyan biyu daga muhallinsu, wasu sun ketare Cameroon, wasu Chad, wasu Niger, wasu kuwa a Sansanonin yan gudun Hijirain maye ya manta uwar diya bata manta ba, tambaya anan itace : Me ya hana wadannan Kungiyoyin suyi azumi Allah ya kayar da Shugaban Kasa da wannan barnar ta faru a lokaci10- Bugu da kari Kididdiga ta nuna an Kori sama da mutum Milyan biyu daga muhallinsu, wasu sun ketare Cameroon, wasu Chad, wasu Niger, . wasu kuwa a Sansanonin yan gudun Hijirain maye ya manta uwar diya bata manta ba, tambaya anan itace : . Me ya hana wadannan Kungiyoyin suyi azumi da Allah ya kayar da Shugaban Kasa da wannan barnar ta faru a lokacinsa?

Post a Comment (0)