BABU KOMAI GA MACEN DA TA FANSHI KANTA

*_BABU KOME GA MATAR DA TA FANSHI KANTA!!_*
 
   
                              *Tambaya*
Salam malam menene sharadin dawo da mata bayan tayi khul'i dan Allah ataimaka da amsa?   

                                  *Amsa*
To dan'uwa idan mace ta fanshi kanta daga wajan mijinta, ba zai iya yi mata kome ba, Amma zai iya shiga cikin manema, in ta yarda da shi, sai a sake daura aure ya biya sadaki.

Allah ne mafi sani.

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)