AN YI WATA KARUWA

An yi wata karuwa wadda ta shahara a wani gidan karuwai🏃🏻‍♀
Kwatsam tana karuwancin mutuwa ta risketa🛌🏻
akaje binneta a maqabarta se qasa taqi amsarta😳
Akayi duk iya kokarin da za'ayi amna abin yaci tura (Yafaskara)😢
Sae wani Malami👳🏻‍♂ yace "Aje a ajiye gawar akan mararrabar hanyar da ta kasu kashi hudu inda jama'a ke wucewa"
Nan aka kaita gurin jama'a kowa yazo wucewa sae ya la'anceta gami dayin ALLAH ya waddai har dayin fatan ta hadu da azaba😱
Tun safe aka kaita sae bayan faduwar rana sannan aka daukota aka kaita maqabarta abin al'ajabi 👉🏻ana sakata a ramin ta fada luf tayi kwanciyarta aka binneta😢
Sae jama'a suka tambayi Malamin nan abinda yasa yace ayi hakan sae yace 👳🏻‍♂"ajiyeta da akayi a fuskar mutane. anyi ne don a rage mata wasu zunubai
Wannan tsinuwan da tirrrr da mutane sukayi ta mata da mugun fata shi ya jawo raguwar zunubanta"😳 Saboda jama'a sun kwasa sun dora akawunan su batare da sunyi tunanin tsakanin ALLAH da bawanshi ba😢 maimakon fata nagari ko nema mata Gaafara ko kuma su kalla suyi shiru🤫sai sukayita jifarta da mugayen fata sun manta
👉🏻 Annabin Rahma (Tsira Da Amincin ALLAH SuqaraTabbata Agareshi)
Fiyayyen Halittu wanda babu kamar sa ALLAH yafada masa dacewa kar shiga tsakanina da bayina (Baruwanka) innaso nayi masu Rahma innaso nayi masu Azaba😭
Amna Mutane yanzu kai tsaye suke ware 'yan Wuta da 'yan Aljannah,😱
Jama'a ku kiyayi dibarwa kanku Zunuban da bakusan an aikata su ba ta hanyar Zagi da Aibatawa🤫
Daraja da komai Annabi (Tsira Da Amincin ALLAH Su Tabbata Agareshi) yafika
Amma ALLAH ya haneshi ballantana kai da baka taka kara ka karya ba🤔
Rahmar ALLAH tanada yawa
Tayiyu iya Azabar da za ayi mishi kenan yasha kafin ya mutun
Wani kuma dandano aka fara bashi tun anan Duniya
Gundarin Azabar tana Hayatul Barzakhiyya zuwa Qiyama😳😳😳
Yaa ALLAH kajiqan mu kayi muna Rahma ba don halinmu ba😭
...👉🏻wanda ya yada wannan saqo ALLAH kayi masa sakamako mafi kyawu
Ameen,!!!
✍🏻Rubutu Adawiyya A.A yadawa Ummu Zar'in Abubakar.

Post a Comment (0)