Ƴar Bautar Ƙasa 28

*👩🏻‍💼Y'AR BAUTAR K'ASA*



Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*BABU ME GANE DAN ISKA SE DAN ISKA*


*MAMAN ZARA NAGA SAKONKI NAGODE NIMA INA SONKI,KINASO MUDUNGA COMMUNICATING,AMMAN BAKI TURO SAKON DA NUMBER KI BA,SO INKINGANI SEKI TURO NUMBERKI,SURBAJO NA MARABA DAKE*


*28*


Sanda najeeb ya isa ɗakinshi,ji yayi duk kunyar duniya kamar shi aka ɗorawa musamman daya cire kaya yaga irin ayka aykar dayayi.

Wanka yashiga,be jimaba yafito ɗaure da tawul,yayinda yake tsane jikinshi da wani tawul din.

Gurin wadrop yaje yabuɗe ya ɗauko kayan shi na bacci ze saka,

Kwance tawul din yayi yana ƙoƙarin zura wandon.

Dariyar da salma ta ɓoyece ta fito,A ruɗe yakai dubansa kan gadonshi salmace kwance tana kallonshi tana dariya.

Rasa inda zesa kanshi yayi da bsƙin ciki da takaici,yau akaron farko wata mace taga tsiraicinshi.

Da sauri yazura wandon yasaka rigar,sannan yafara magana cikin fushi.

"Ke nifa ba ɗan iska bane,taya zaki dunga yimun abu sekace tsohuwar kilaki,wlh kishiga taitayinki inba hakaba zakisha wuya wlh"

Tasowa salma tayi tana matsowa gabanshi,runtse ido yayi dan beson kallonta.

"To ay doctor ina maka hakane,sabida nasan kai baɗan iskan bane inda ɗan iskanne ay base na wahal dakainaba,kuma iskancin mace agun mijinta ay shine me kyau,dan haka wlh yanzu nafara,nida kai naga me gajiya ya sakko"

Tana kaiwa nan ,gurin kayan kallon ɗakin taje ta kunna,ta jona wayarta da speekers din tasaka waƙar Ado gwanja,me taken,yan mata girgiza nan,nan tashiga bin kiɗan tana girgijewa,hankalin doctor in yayi dubu yatashi,musamman ganin yadda salma ke kaɗa na shanunta da kuma mazaunanta.

kasa jurewa yayi da sauri yaje yakashe kayan kallon sannan yace.

"ke baki da hankaline shadaya na dare ki kunna mana kiɗa sekace kanwar dujal?"

Matsowa gurinshi salma tayi ta saqala hannunta a kafaɗarshi,taci gaba da mamin din waƙar da bakinta,tana goga masa na shanun a ƙirjinshi.

Doctor fahimta yayi salma balai take nema,dan haka,surarta yayi gaba ɗayanta ya kwantar akan gadon,yace.

"masifa de akwance take Allah ya tsinewa me tada ita,na lura so kike na biye miki ajiyo mu to badaniba,kwanta kiyi bacci,nagani kin iya girgizawa,base kin sake nunaminba,jarababbiya kawai"

dariya salma take masa buɗe baki yayi zeyi magana da sauri ta haɗe bakinsu guri ɗaya,hmm naso ace kunga idon doctor a lokacin.

Tun yana basarwa irin beso ɗinnan harde yazo yana maida martani,haka sukasha romance ɗinsu,har bacci ya ɗaukesu,rungume da juna.


Da Asuba najeeb ne yafara farkawa,jin hannun shi ysyi akan wata dunlop da sauri yakai dubansa gurin😁ba dunlop bane boobs ne,daya kwana matsawa.

Da sauri yacire hannunshi,shuru yayi yana tunani,meyasa yake shiga wani hali aduk sanda jikin salma ya raɓeshi?meyasa baya iya fushi da salma?yarinyar fa tafara burgeni meya janyo haka?wani shashine na zuciyarshi yabashi amsa da cewa.
kabar mata gidan,kawai shine zaka samu natsuwa,inba hakaba mahaukaci zata maidaka.

da wannan shawarar yamiƙe yaje yayi wanka,yayi alwala,yazo yafice masallaci.

salma miƙewa tayi itama,koda taga baya dakin tasan masallaci yanufa,kallon yadda ya zamemata riga tayi ta kwashe da dariya,wato doctor bemasan sanda yacire mataba,acikin bacci yafara wasa dasu duk be saniba,maida rigar tayi tawuce ɗakinta,da sauri tayi wanka tayi sallah,sannan ta tsantsara kwalliya,cikin riga da wando,wainda suka fito da ƙirarta,baza gashinta tayi gadon bayanta,ta feshe jikinta da turare,.

Ɗakinshi taje ta gyara ta wanke toilet din ta frshe ɗakin da airfreshner,daga haka tarufo ɗakin,taje ta gyara nata,sannan tanufi kitchen.

Nanfa salma tashiga baje fasaharta a fannin girkin,(inkuna so zaa dan dunga koyar da girkin,agajarce,)kamin wani lokaci gida ya buɗe da ƙamshi.

Najeeb be dawo daga masallacinba,se bakwai da rabi na safe,tundaga falo yafara jiyo ƙamshi,take miyau dinshi ya tsinke,hanyar kitchen ɗin yanufa dan yaga waye ke wannan aykin

da cikar hips dinta yagane,najeesal ce,tsayawa yayi yana kallonta,jikinta ne yabata ana kallonta,da sauri ta waigo ganin shine tsaye yazuba mata na mujiyane yasa tarugo zuwa gareshi,ta maƙaleshi,tana fadin.

"haba hubbi shine kaje kayi zamanka a masallaci ko kazo katayani aykin ko"ta faɗi cikin sigar shagwaɓa,harda bubbuga ƙafa akasa,

Sosai ta burge najeeb,jawota yayi jikinshi,yace.

"To uwar neman faɗa,me zan tayaki,naga kamar kin gama"yafaɗi yana kureta da ido.

Murmushi tayi,sannan taɗan goga na shanunta,a ƙirjinshi tace.

"nagama amman ay bankai dinning ba,dan haka,goyani zakayi nikuma nadunka ɗauka ɗaya baysn ɗaya muna kaiwa dinning muna dawowa"ta faɗi tana sake matsarsa.

Tsintar kanshi yayi damata murmushi,sannan yace.


"to ay bacemin akayi inje zan ganiba,dazan goya ki abayana,keda wainnan maka makan cinyoyin naki,salon ki karyani,to badaniba wlh"yana kaiwa nan yayi sauri ya ƙwace jikinshi yafice daga kitchen ɗin.

Da gudu salma tabi bayanshi,suka haura saman tare,ruwan wanka ta haɗa mishi,dayasha turaruka kala kala,ba ƙaramin daru sukayiba,dan salma dagewa tayi bil haqqi itace zata mishi wankan,seda yasa ƙarfi ya korota daga toilet ɗin yakulle ƙofar,yayi wankanshi,kamin yafito ta ajiye mishi kayan dazesa,harda takalmi da agogo.


koda yafito gurin cin abinci,haka tasashi agaba ita akan cinyarshi zata zauna,rasa yadda zeyi da ita yayi haka dole yabarta ta zauna.

ayko zamanta keda wuya iska tafara kumbura wandonshi,salma taji alama,amman sema ƙara wani juyi take akanshi,doctor de gaba ɗaya yazama wani gaula


da kanta tadunga bashi abincin har ya ƙoshi shima yabata.

sungama ci kenan,sega hassana ƙanwar doctor ɗauke da plaks ɗin tea,ɗaya hannun kuma biredi,wai shine abincin amare,salma amsa tayi takai kitchen.

koda ta buɗe plaks ɗin ruwan bunune amman duk burtsatsi kamar na magani,dan haka juyeshi tayi a sink ta kora masa ruwa.

biredin tasa a shara.

Anata ɓangaren hajiya kaltum tacika da murna da hassana tace mata,taga salma ta shiga kitchen da plaks ɗin,zata haɗo musu tea,bakomai yasata murnaba,illah dan tazuba maganin da wani boka yabata da zummar inde,najeeb yasha to ba makawa se yazo gareta,

Dan haka da sauri ta kora su hassana ɗakinsu ita kuma ta shige ɗakinta dama megidan Asubar fari yatafi Abuja.

Tana shiga ɗakin,tayi tsirara,tayi matsi da wasu magungunan,sannan ta haye kan gado taja bargo,tana jiran isowar najeeb.

itako salma,gyara komai tayi,tawanke plaks din,sannan taje gurin najeeb dake zaune yana kallon sport tace.

"kataso muje mugaida su Abba kamin yafita"

"Abba bayanan yaje Abuja,dan haka ni ba inda zani"


"to muje mugaida hajiya"

"se kin dawo"yabata amsa rai aɓace kamar anturo masa da mutuwa.

Miƙewa tayi jiki asanyaye taje ɗakinta,ta ɗauko hijab,sannan ta ɗauki plaks ɗin tanufi cikin gidan domin gaida hajiyar.




muje zuwa.


surbajo for life.



Post a Comment (0)