FALALOLIN AYOYIN AL-ƘUR'ANI

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
         *🌼🌼🎍KYAUTATA RAYUWA🎍🌼🌼*
                *💐HADADDUN((❤))MASOYA💐*
                   *💫ELOQUENCE WRITERS FANZ💫*
                          *🥀📚ER INDIA NVLS/KTCHN📚🥀*
                                      🏡  《♡GROUPS♡》🏡

_________________________________________________________
    *тαяє ∂α нα∂ιи кαи :*
*♡ʍմհíҽѵҽɾԵ íղժíɑ (ҽɾ íղժíɑ)✍🏻*
*♡ʍíʍíϲíօմՏ ɑղցҽӀ ✍🏻*
*♡ʍɾ ʍҽӀօժվ ɑմԵɑղ ҽӀօզմҽղϲҽ ✍🏻*
*♡Ƙíղց ҍօí íՏɑհ ✍🏻*
*♡Qմҽҽղ ղҽɾժҽҽվ ԵմɾɑƘҽҽ ✍🏻*
*♡Dɾ zɑíղմժժҽҽղ✍🏻*
*♡Nɑ'íɾɑ ժɑմցհԵҽɾ✍🏻*
*♡Aհʍҽɾժ✍🏻*
*♡ʍɑíʍɑɾԵɑҍɑ✍🏻*
*♡HɑƒՏɑԵ Թմɾҽ ցɾҽҽղ✍🏻*
*♡Jɑհҽҽժ✍🏻*
____________________________________

                                         *⊙FALALOLIN♧♧AYOYIN♧♧ALKUR'ANIC⊙*

    Ko wacce sura na da nata falalar daure ka yawaita karatun alk'ur'anic domin samun naka falalar musamman cikin wannan wata na Ramadana watan da ake 'yanta bayi.

      *_Bukari ya rawaito cewa:_*

```وعن ابى آمامة قال:قال رسول الله صلى الله عليه وسلم من قرآ آية الكرسى دبر كل صﻻةمكتوبة لم يحل بينه وبين دخرل ااحنة إﻻالموت. ```

_AN KARB'O DAGA ABI UMAMATA YACE: MANZON ALLAH (S.A.W) YACE WANDA YA KARANTA AYATUL KURSIYYU K'ARSHEN KO WACCE SALLAH, BABU ABINDA ZAI SHIGA TSAKANINSA DA ALJANNA SAI DAI MUTUWARSA._

```الله ﻻإله اﻻهو الحى القيوم* ﻻتاخذه سنة وﻻنوم له مافي السموات ومافي اﻻرض من ذالذاى يشفع عنداه إﻻبإذنه يعلم ما بين آيديهم وما خلفهم وﻻيحيطون بشىء من علمه إﻻبما شاء وسع كرسيه مالسموات واﻷرض وﻻيوده حفظهماو هوالعلى العظيم.```

Dan haka yana da matuk'ar amfani mutum ya dage da karantawa a bayan kowacce sallah har ma ba cikin sallar ba.

   Sai dai kuma yayin da mutum zai fara karatun alk'ur'anic ya fara neman tsari a wajen ubangijinka  daga sharrin shaidan.

    *_Suratul Naw Aya tana cewa:_*

```وقال تحالى "فإذا قرآت القرءان فاستعذ بالله من الشيطن الرجيم* إنه ليس له سلطان على الذين ءامنوا وعلى ربهم يتو كلون*```

_UBANGIJI MAD'AUKAKIN SARKI YA CE IDAN ZA KA KARANTA ALKUR'ANI SAI KA NEMI TSARI GA ALLAH DAGA SHARRIN SHAID'AN JATAFFE LALLAI NE SHI BA SHI DA WANI K'ARFI AKAN WAD'ANDA SUKA YI IMANI KUMA SUNA DOGARO GA UBANGIJI._

Allah ya bamu ikon kiyayewa ya kuma bamu ikon karanta alk'ur'anic yadda ya kamata da kuma yin aiki da shi, ba wai a baki mutum yaita rerawa rai-rai-rai amma a aikace baya aiki koda da aya guda ta alk'ur'anic ba, Allah yasa mufi k'arfin zuk'atan mu ya kuma gyara mana d'abi'un mu ya shirya mana zuk'atan mu ya sasu su a hanya madai-daiciya wadda ta dace kan turba ta gaskiya wadda kowa zai yi koyi da ita ba hanyar sab'awa mahaliccin mu ba, amin.

Anan zamu d'an dakata ku tara cikin wani sabon shirin namu domin jin abubuwan da zamu kawo muku, kusha ruwa lafiya.






👉🏻 *🌼🌼🎍KYAUTATA RAYUWA🎍🌼✍🏻*
  🍵🍧Asha________Ruwa________Lafiya☕🍜

Post a Comment (0)