MAHIMMANCIN LOKACI A WURIN MAGABATA

MAHIMMANCIN LOKACI A WURIN MAGABATA

Daya daga cikin magabata Jamaluddeenil Qasim {Allah ya jikansa da rahma} ya taba wucewa a dimashqu ya ga wasu Matasa a wajen masu shayi suna ta sharholiya yace *_Allaahu Akbar !_* suna bata lokutansu, sai yace: "Da ace ana siyan lokaci da wayennan naje wajensu nace su tattaramin lokacinsu, su mai kudi mai tsada na in biya kudin".
.
Allah ka bamu ikon ribatar lokacin wajen yiwa Allah biyayya.

Rubutawar: ✍
*_Abu Ja'@far_*
*_Yusuf Lawal Yusuf_*

Daga: *_ZAUREN MALAM BASHEER LAWAL MUHAMMAD ZARIA_*
Post a Comment (0)