TAMBAYA DA AMSA

بسم الله الر حمن الر حيم

من فضا ءل بعض سو ر القر ان الكريم

🍇 DAGA CIKIN FALALAR WASU SURORIN ALQURANI MAI GIRMA 🍇
👉. DAN UWA KAR A BARKA A BAYA WAJEN SAMUN WASU DAGA  WADANNAN FALALOLIN

🍏 TAMBAYA  DA AMSA 🍏

     🍒. Wace surace duk Wanda ya HADDACE aya 10 na farkon ta zaa tsareshi DAGA Fitinar DUJJAL ? kuma inya karantata duka yanada hasken da yakai girman  tsakanin sama da kasa ?
            AMSA
QUR AN 18 SURATUL KAHFI (Imamu Ahmad)

     🍒. Wace surace ZUCIYAR ALQURANI Wanda duk ya karantata kafa 1 zaa bashi ladan Wanda ya karanta ALQURANI sau 10 ? (sauka goma)

            AMSA
ALQURAN 36 يس
Suratul yaseen (tirmizy)

     🍒. Wace surace duk Wanda ya karantata da daddare zaa turo masa Mala'iku 70,000 sukwana suna nemasa gafara , suna tsaronsa?
Kuma Duk Wanda ya karantata Daren JUMA'A  ayi masa gafaran zunubansa

           AMSA
ALQURAN 44 الد خان
Suratul Dukhan (tirmizy)

     🍒. Wace surace duk mai karantata KOWANE DARE Allah bazai barshi da TALAUSHI BA

             AMSA
ALQURAN 56 الوا قعة
Suratul waaqi Ah

     🍒. Wace surace mai aya 30 ana karantatat  lokacin bacci zata ceci masu karantata  agafartamusu  zunubansu ?

           AMSA
ALQURAN 67 الملك
Suratul mulk (Abu dawud --tirmizy)

     🍒. Wace surace duk Wanda ya karantata lokacin kwanciya bacci ya barranta  DAGA shirka kuma tanada matsayin rubu'in ALQURANI ?

             AMSA
ALQURAN 109 الكا فرون
Suratul kafiruun (Abu dawud __tirmizy)

     🍒. Wace surace takeda matsayin daya busa ukun ALQURAN Wanda duk ya karantata sau. 3 zaa bashi ladan Wanda ya karantata ALQURANI?
DUK WANDA YA KARANTATA SAU 10 zaa Gina masa GIDA a ALJANNAH ?

             AMSA
ALQURAN 112  الاءخلاص
Suratul ikhlaas (bukhary __imamu Ahmad)

     🍒 Wanda duk ya karanta QULHUWALLAHU AHAD da surori 2 FALAQI DA NASI  zasu bashi KARIYA DAGA dukkan abinda ake Neman  kariya da sharrinsa
DONHAKA karantasu SAFe da YAMMa dakuma lokacin BACCINKA.
DOMIN SAMUN KARIYA DAGA ALLAH. (Abu dawud__ tirmizy)..

اللهم وفقنا   ALLAH YASA MUDACE

       ✍ DAN UWANKU
SADIQ ABUBAKAR ALANSAR
             ABBA DASHI

Kubiyomu a zauren
👉 AMBASSADORS OF UMMAH
      👇👇👇👇👇👇
      VIA 08162040124

Gamasu shaawar shiga zaurenmu

     الحمد لله ب نعمته تتم الصالحاة
     🗣 ALHAMDULILLAH

Post a Comment (0)