Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ruman 
* Garin habbatur rashad
* Garin inabi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu wuri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)