: sirrin rike mijiWhatsApp: ☏+2348141712330
☐ *HANYOYIN RAGE KIBA DAGA JIKI* ☐
✎ islamic medical center
1❒ *kiba ta halitta ko ta gado*itace wace zaki ga mutum ya gajeta gurin iyaye ko kumma tun mutum yana yaro yake da ita, irin wannan kibar ba a samun raguwarta ta dadin rai, amman duk da haka idan mutum ya rage cin kaya masu kitse wanda bature ke cewa ( colestrum ) kamar:
◦ bota◦ bayan naman kaza fatar.
idan da hali ma a daina ci gaba daya,
☻ cikin kwanduwar kwai.☻ lemon kwalba.☻ a daina surfa hatsi.☻ a rage shan sukari da kayan gwangwani.
✪ a rage shan alawa da kayan zaki da ice cream koma a daina shan kwata kwata.❁ a yawaita cin kayan lambu kamar
◦ zogale◦ yadiya◦ kabeji◦ lansirda sauransu da yawan motsa jiki da yawaita yin sallah nafila, wasannan kan taimaka wajen rage kiba, amma masu wannan kibar basu fiye gazawa ba, don sun saba da jikinsu.▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀2❒ *KIBA TA CIWO*ita ce irin wacce cuta ke laruwa ke kawo ta, a binciken masana sun gano gano mafiya yawancin masu kiba zaka same su da hawan jini ko ciwon sugar ko ciwon zuciya don haka sai a yi gaggawar ganin doctor abinci don samu waraka.▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀3❒ *KIBA TA CIN DADI*ita kuwa kiba ta cin dadi itace wacce cin dadi ke kawo ta da rashin motsa jiki, da yawan matan da basa yin komai sai dai yar aiki su yi sunfi kiba saboda basa motsa jikinsu, gashi sunfi kowa cin dadi kamar kaza, kayan gwangwani dasu bota da kayan soyayyin irin ba bakary, don haka itama kibar wani lokacin tana da illa don zaka ga mace tana fama da ciwon suga ko hawan jini ko ciwon kafa ko ciwon zuciya da dai sauransu, don haka sai a kiyaye a yawaita mosta jiki shine ke rage kibar jiki.▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀✿・ *RAGE KIBA DA TUMBI*・ ✿Mata da dama ba su son kiba da tumbi, wannan kuma ba komai yake jawo shi ba sai haihuwa da wadansu matsalolin. Galibi, maza ba su cika son masu kiba ko tumbi ba.Amma akwai hanyoyin gyarawa. ‘Yan’uwa, za a iya gwada wannan hadin domin biyan bukata:1. Garin hulba2. Ganyen na’a-na’a3. Garin kanamfari4. Zuma5. Lemon tsami6. Farin kwalli7. Man na’a-na’aZa a hade wadannan ganyen guri guda, a sa mi farin kwalli dunkullale, za a saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar sai a cire sannan a saka zuma a cikin ruwan sai ku rika sha, shi kuma man na’a-na’a, za arika shafawa a tumbi ne zai ragu insha Allahu.Idan kuma ana son rage kibar ne gaba daya sai a sa lemon tsami a ruwan a rika sha.Nan ma wani hadin ne na rage kiba za ku tanadi:1. Habbatus-sauda2. Sukari3. Ganyen shayi dan aune4. ZumaWannan hadin zaki hade su guri guda ku tafasa su kuzuba zuma a ciki sai ku rinka sha.▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▣ *MAGANIN SAURIN KAWOWA MANIYI* ▣
Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima'i amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima'i zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu:☚ *garin h/sauda cokali daya*☚ *kwai guda uku*sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za adace.▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀*HADIN GYARAN JIKI*_*GYARAN FUSKA*_
﹆ Kurkur﹆ Yis﹆ MadaraKi samu madara cokali daya,kurkur karamin cokali,yis kamar kullin naira 10 sai ki kwaba da ruwa ki shafawa fuskarki da daddare da kuma safe sai ki wanke,yana matukar gyara fuska.Fuskarki zata yi wasai tayi kyau_*GYARAN FUSKA*_
・ Madara・ Nescape・ Kurkur・ LalleKi samu madara karamin cokali, nescape karamar leda daya,kurkur cokali karami,lalle shima karamin cokali,sai ki kwaba ki shafawa fuskarki in ya bushe sai ki wanke ki ga yanda fuskarki zata yi kyau da haske gami da sheki.
*_MAGANIN KURAJEN FUSKA DA WASKANE_*
⇨ Kurkur⇨ Zuma⇨ KwaiAloe vera(ki bareta ruwan ake so)Ki kwaba duka ki shafa da daddare da safe kuma ki wanke,ki ga yanda fuskarki zata yi kyau gami da sheki tamkar ba a taba samun kuraje da waskane a fuskar ba.
*_SABULUN GYARAN FATA_*
▻ Sabulun salo▻ Garin kurkur▻ Zuma▻ Garin lalle kadan▻ Sabulun gana▻ Madarar turare▻ Madarar gari▻ Sabulu mai kamshi▻ Garin habbatis SaudaKi dakasu gaba daya ko ki goge a greater na hannu,sai ki zuba madara, kurkur, zuma da madarar turare ki kwaba gaba daya, ki cuccura ko ki zuba a roba mai murfi ki dinga wanka dashi ki ga yadda jikinki zaiyi laushi,fatarki tayi kyau da haske,kamshi kuma ya kama jikinki.*GYARAN JIKI*
❒ *SIRRIN ★ RIKE ★ MIJI* ❒☏+2348141712330● _DUNIYAR-ℳA'AURATA_ ●▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀