HUKUNCIN MACE MAI LEƘE


*HUKUNCIN MACE ME LEQE ???*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖
مجلس خلفاء الراشد‎ين وعلى منهج سلف الصالحين
Daga
Majalisin 
Khulafa'ir-rashidiin, bisa fahintan magabata na kwarai (salaf)
*::::*
Assalamu alaikum Dan Allah ina hukuncin mace me leqe kofar gida??
:
                     *****
:
Wa'alaikumussalam warahamatullah

Alal haqiqa yin leqe dai haramun ne kuma sa6awa umarni Allah jallah jalaluhu ne kamar yadda yake fada acikin me lambata 33 cikin suratul Ahzãb cewa:
=
*وقَرْنَ فِي بُيُوتِكُنَّ وَلَا تَبَرَّجْنَ تَبَرُّجَ الْجَاهِلِيَّةِ الْأُولَىٰ......*
=
*Kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko....*
=
To saboda haka dayawan mata basu maida leqe komai ba ina mana nasiha cewa muyi haquri mubi Allah domin raina sa6o shiyake jawowa ka tarawa kanka zunubi kai baka san sanda hakan ta faru ba.

Allah yasa mudace
.
*:::::*
_Almajirinku ne kamar koda yaushe_
 ```SANI ILYAS YAKASAI ```
_(Dan mama-Assalafy)_
________________________________
Yau
05-01-1440
14-09-2018
 Wats app 
        +2349033206238
       +2347035269582
+2348063796175

🆓www.facebook.com/khulafaurrashidun
🌐 www.khulafau.cf
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْك
In-kaga gyra kasanar damu, inbaka ganiba, kana iya turawa awasu, dansu amfana !
Post a Comment (0)