TASKAR MA'AURATA

● *DUNIYAR MA'AURATA* ●

★ TASKAR MA'AURATA ★

🌐 _Islamic medicine center_
✆ WhatsApp
☏+2347066620951

● *MATSO KIJI SIRRIN ZAMAN AURE AMARYA DA UWARGIDA* ●

abubuwan dake kawo zaman lafiya tsakanin miji da mata
akwai wasu muhimman abubuwan wadanda ke karawa
zaman aure karko da armashi ga kadan daga cikinsu.
ladabi da biyayya.

● tsafta.
● iya girki.
● kwanciya.
● kula da kayan maigida.
● girmama iyaye miji.
● hakuri.
● juriya.
➡ taimakon juna.
➡ kyautatawa juna.
➡ kiahin juna.
➡ dadadan kalamai.
➡ yafe kura-kurai.

▶ MAGANCE CUTUTTUKAN ◀

wacce take so maniyyinta kuma ni'imarta ta karu saboda
mijinta ya Kara sonta, sai ta samu ganyen idon zakara ta
nika shi, ta juye sai ta samu ruwan kanunfari da garin
tafarnuwa ta ajiye, sai ta Debi karamin cokali na garin
tafarnuwa ta zuba a cikin Rabin kofin nono, ta kawo
karamin cokali na ruwan khal ta zuba, ta motsa, ta shanye
zata sha hadin safe da yamma sau 2 ko 3 a mako, idan ita
kadai a wajen mijinta, amma idan suna da yawa to zata sha
sau daya a cikin mako guda.

♻ MATSO KIJI ABINDA BAKI SANI BA ♻

➡ YAWAN CIN GWANDA YANA KARAWA MACE DANSHI DA
NI'IMA.

➡ kin San kunun aya da kunun alkama da shinkafa yana
gyara miki nonuwa ya Hana su zama kamar an tsotsi
lemu ?.

♻ ko kin San yawan cin kifi yana gyara miki fata.

♻ ko kin San shan zuma da aka yi mata gauraye da garin
tafarnuwa yafi karawa mace ruwa fiye da wadannan kayan
haukan.

♻ ko kin San wanke farjinki da ruwan ganyen magarya
yana tsaftace farji ?

♻ ko kin San akwai wata "special" miya da za ta Kara miki
ruwan ni'ima da danshi idan kika rika cinta at least sau
daya a sati Haba let's go back o nature"
zamanin cusawa farji tarkace, ya wuce, Karin dadin mace.

☁ AMFANIN KANUNFARI DUKKAN MAI WARI BAKI !

wanda ke fitowa daga cikin ko na asalin baka) ko wani
kashi sai a lazimci kanunfari kamar haka, mutum zai tauna
a baka har ya jika sai ya hadiyi idan ruwan a dai-dai lokacin
kwanciya ko ya samu ruwan ta ko manta ya rikka sha a
lokacin kwanciya insha Allah ya rabu da duk warin kashi,
baki Allah Yayi mana jagoranci aure zaman jin dadi ne ba
zaman hakuri ba.

⭐ SABULUN GYARAN FATA SA LAUSHI, DA KUMA
MAGANAI.

samu sabulun salo, wato gana soap, ki samu madara ,
lemon tsami da kuma kurkum, da haska amarya, ki samu
sabulun broonze bashi da tsada Ana sai da shi a irinsu
sahad department store, haka sai kuyi kokari Ku nemi
sabulun caramel shima duk a cikin kayan hadin ki
daddakasu ko kuma ki yanyanka su siri-siri sai ki
gwamutsa sannan sai ki kawo kurkun dadai misali ki juye.
ki samu haska amarya dai-dai misali shi ma ki juye, haska
amarya da kurkun a gidajen gyaran jiki ake samun , amma
ki magance matsala, rashin kuzari rashin karfin hadin da
saurin kawowa yayin jima'i.

♻ SAURAN KAWO INZALI ♻

¹ idan namiji yana saurin kawo maniyyi daga ya Fara jima'i
to ya nemi
❇ dabino
ya bare ya cire kwallon ya hada da nono ya barshi ya kwana
har ya Fara tsami sai a rikka wanke gabansa dashi insha
Allah.

² ♻ KARFIN GABA ♻

domin samun karfin gaba ka nemi garin habbatussauda
cokali 1 sannan ka samu ruwan danyen kwai ◾ ( 3 )
sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa ka rinka
ci.

▶ ka samu cocumber ( gurji ) ka markada shi sai zuma mai
kyau ka matse a ciki ka rinka sha.

domin karawa samun ingancintaccen ni'ima wajen jima'i
samu albasa guda biyu ka soya albasar tayi ja ta kone sai
ka zuba ruwan kwan a Kai ya juya kada ka Bari ya soyu ka
sauke ka rinka ci.

insha Allah.
♣ ki samu kankana ki feraye ta, sai ki sa kankara a ciki, ki
rinka sha kamar lemo, yar'uwa gwada ki gani, akwai saurin
sauko da ni'ima.

*Islamic medical center*
*・ Sirrin・ℳaιιakar・ℳiji* �
*WhatsApp _GroupÇhart_*
📳 +2347066620951


Post a Comment (0)