MACE MAI GYARA BATA TSUFA WAJEN MIJI
Wannan ba karin magana bace, magana ce mai yanci tabbas haka yake, mace mai gyara ko shekara nawa zatayi zata ci gaba da zama yar lelen mijinta.
Dama dai mu mata yan gyara ne, tun daga gashin kanmu har zuwa yatsun kafafunmu, ba abinda baya bukatar gyara, haka kuma ba abinda ba zai gyaru ba, sai idan baa gyaraba.
Amma abin mamaki wata zata iya kashe kudi ko nawa ne ta sayi mayukkan gyaran jiki, kayan make up, dinkuna, da sauransu, amma idan aka zo gyaran zaman aure anan za'a same ta zero. Sai fa idan miji yayi aure ya auro mai gyara kanta, zakiga tana cewa NA FITA KOMI amma yafi sonta akaina, me ta fini? na rasa abinda ya gani gareta. To ba komi bane tsabar gyara ne, da kulawa. ki tashi tsaye kafin lokaci ya kure miki.
JAN HANKALI:Mata muji tsoron Allah tabbas yana da kyau mu gyara kanmu, amma kar kiyi gyara don kuntatawa kishiya, don miji ya gujeta wallahi mu kiyayi kayan yan bori, yan tsafi. Laya, kwallin tsafi, bakar mallaka da sauran kayankauce hanya.
wallahi idan kikayi amfani da kaya masu kyau da inganci baki bukatar rasa imaninki akan da namiji, pure herbs, suna sa niima, da jin dadin auratayya ta yadda duk inda mijinki yake kina nan manne a ranshi.Muna da kaya herbs, masu inganci, yan asalin sokoto, babu harkar bokanci ko kauce hanya a kayan mu.Basu da side effect, babu hadin hauka a ciki, an saka kowane abu a inda ya dace, a ilmance, kuma a nutse. AUNTY JAMEE
08034645871