MAGANIN AZZALUMIN MIJI

MAGANIN AZZALUMIN NAMIJI👨🏻 KO MAFADACIN NAMIJI👨🏻
Da yawa a duniyar Aure mata suna fama da matsalolin mazajen aurensu, sai kaga mace ba irin ladabin da bata yiwa Namiji amma bai dauke ta komi ba face abin wulakantawa, yah ke Yar Uwa ki zama me hakuri Allah Yana tare da ke.
Wannan lakani da zan Fada mujarrabin ne kuma Zaki sha mamaki in kika yishi.

A rubuta yah malikin nasi 
Yah mukallabul Qulubi wal absar Kafa 43 kowacce, a kowacce minjaye a budata a Sa sunan mijinki a Ciki, sai a hada ma'ul wardhi da zam zam wajen wankewa, sai ki nemi wani bokitin roba me tsafta ki juye a Ciki.
Sai ki nemi gyada me 6awo wacce ba a 6are ta ba, sai ki yi ta 6arewa har sai kin samu wacce Zaki ganta Guda Biyu a manne da juna 🤞🏻wato in kk sami gyada me 6awo me Dan yawa, sai ki yi ta 6areta, kinsan in kin 6are gyada Zaki Ga Yaya Guda Biyu a cikinta, to wacce take manne da junansu sai ki dauke a hankali kar ki bari ta rabe Biyu, sai ki jefa a cikin wannan ruwan rubutun, ko da daga baya ta rabe karki damu ba matsala, sai ki dinga sha kina Shafawa a fuskarki, in kina da Yara Ku dinga yi tare, in Zaki sha sai ki Ce Allah ka dauka ka ni a fuskar megida na sai ki sha da BISMILLAHI, 

Yah Yar Uwa Zaki sha mamaki wallahi, InshaaAllahu ki jarraba Zaki Ga yadda Zaki sami kan mijinki Ku zauna lafiya ba Fitina ba walakanci kuma zai dinga sauraron damuwoyinki InshaaAllahu.

ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)

☎08060606050☎


Post a Comment (0)