SIRRIN MIJI NA AMARYA DAGA ZAUREN SIRRIN RIKE MIJI WHATSAPP GROUP

SIRRIN MIJI NA AMARYA DAGA ZAUREN SIRRIN RIKE MIJI WHATSAPP GROUP


 

  *ADMIN SIRRIN RIKE MIJI*
   
      *+2348023795456*

Zanyi magana kadan daga cikin Sanin da allah ya horemin yakamata kisan abinda zaki koyawa mijinki tun kina amarya 🧕🏻

Idan yatashi da wannan gaskia xaiyi wiya komin dadewa oganki ya canxa miki.

        Yar uwata mace ki kasance tin sanda kina amarya yar gaban goshi ki koyawa 0ga abubuwa kamar haka:-

        *TARBAN 0GA*
Das mean ki iya tarbanshi ki koya mishi ki saba mishi dik sanda ya dawo aiki ki karbi abinda keh hnn shi ki hugging nashi kina murmushi meh daukan hnkl
Kiyi mishi mgn cikin sanyin voice "Sannu da xuwa"
Zai amsa miki daga nan ki riqoshi har daki ki kawoshi kina nuna damuwarki akanshi 
Karkice keh kunya kikeji ina tabbata miki idan kika xauna wlhy watace xata shigo kiga yarda ake sarrafa 0ga keh kince tafiki sonshine abin takaici shine daga tafara kehma xaki fara kinga yazama kamar gasa koh koya miki tai.
Abinda yakamata shine ki iya yin dik wani salo da kisisina na soyayya saidai taxo tagani ta Dora akan naki badai ki fara sanadin taba kingani koh anan kin wuce raini domin rasama meh xatayi xatai.

      *YAWAN ZAMA KUSA DA 0GA BAM TO BAM*
Ki kasance kina yawan xama kusa dashi tin kina sabuwa kar ace yana wancen kujerar kema kina wancen 
Idan kika sabamai yawan xama kusa dashi toh kohda kuwa yara kika haifa bazakiji shakkan zama jikinsa ba 
Inba hakaba idan kikace keh sai yanxu xaki fara toh fa lallai 0ga ce miki xaiyi Shifa besan sakarci yakina ganin yara kina haka agabansu??
Kinga Inda ace kinamai tin farko bazai taba cewa hakaba domin koh kinsaba mai.

  *IYA SHAGWABA*
My sis idan kika iya shagwaba kika koyawa 0ga wow 👄wlhy kin huta
Sai 0ga na xaune kixo ki xauna kusa dashi kina Shafa jikinshi kina yimai shagwaba kohda wani guri keh miki ciwo kixama meh dan raki kirinqa ruruta ciwan kina yimai shagwaba mgn cikin kissa da jan aji irin tamu ta mata
Idan aiki xai tafi ki rakoshi kina shagwaba tamkar karya tafi opps
Kina birgewa paa sis haryaje aiki yana tinaninki bbu wata kinibabba daxata sha kanshi domin kin riga kin yi mkrntn mallakar miji kinsan yadda akeyi cikin fasaha da basira ba boka bare malam
Idan yagani a Tv koh waje wasu nayi hakan bazai taba tada mishi koh bata mishi raiba 
Domin yasan akwai me yimishi agida wacce koda yaushe yake mararinta.
Idan kika sabawa 0ga shagwaba koh wani dadewa kukayi wata rana idan kinayi baxai taba canxawa ba koh yace me kikeyi haka kamar qaraman yarinya
Ynxu idan kikace xakiyimai wlhy ba biyeku xaiyiba shiyasa ma gwanda kisaba mai tinkina amarya yar gaban mota.

         *IYA GIRKI*
Masha Allah soh dayawa munada sakaci wajen girki saikiga kawai munayine kawai aci bazakitaba ganin uwargida tayi girki tasa kohda irinsu kayan lanbu ba.
Soh dayawa sai dai idan ana biki koh suna shinema xakiga ana xubasu green beans, carrots da sauransu 
Amma abin takaici dawuya kaga haka kawai muna tsara girki agda jenmu hava pls.
Ki iya girki kisan kan girki yanda 0ga idanba abincinki yaciba sam bayajin dadi 
Amma majority mazajenmu sunadai cine danba yanda xasui 
My sis kwantarda hnklnki koh yaya Allah ya yassare ma 0ga hakan baxai hana kidinga yi mishi abincin fita kunya ba 
Snn ki kasance always kina yawan hadawa 0ga drinks deffernt types kina mishi na fruit kisa a frigh yyi sanyi ki kawao wa 0ga idan bakida frigh sai kisuyo qanqara bazai gagarekiba kisa yyi sanyi.
0ga zaikasance yana marmarinki always kina ranshi my sis.
Mallake miji abu meh sauqine amma ba kowace mace keh iyayiba sai wacce tavika mace tasan namiji kwarai da gks harta xarce taxama ✨

       *IYA RARRASHI*
Ki kasance meh hkr da juriya mai iya rarrashin 0ga kohda shine da laifi keh dai bashshi 
Idan kinyi masa lefine yana fada ranshi ya baci ki bashi hkr 
Snn kidan bari ya huce kadan idan yana xaune daga keh saishi ki tabbata kin cancada kwalliya kinsha qamshi me sanyi da saurin jan hnkl kiyi shiga atractive kisa kaya transparent sexy night wear
Kixo cikin shagwaba ki xauna daf dashi tindaganan qamshin dakikeyi xai fara sa hnklnshi ya kwanta 
Kina fada cikin shagwaba kamar xakiyi kuka pls my man am srry i dnt mean to hurt u at all
Bansan ranka ya baci dan Allah kayafe min kaga idan baka yi hkr ba Allah mafa da kanshi yana fishi dani am rlly srry dear
Zakiji yayi shiru idan me jan ajine karkiyi shiru ki tayiin mgn cikin shagwaba kamar xakiyi kuka daganan har kifara kukan kissa 
Zakiji yace Its Okay ya isa na hkr bat karki sake "
Keh kuma saiki miqe cikin shagwaba kina fadin tnx dearna 
Ngd insha Alkah bazan sake ba 
Daganan ki xauna kusa dashi toh daganan fa 0ga zai fara neman abin tinda dama yanaso saidai jam ajine kawai karkiki bashi kiyi free dashi kinunamai farin cikinki kuyi wasanni meban sha'awa da kwantarda hnkl daganan dai uwargida keh kinsan saidai kuma ku cigaba da gashi 
Ba Topic dina bane wnn yau shiyasa xan dakata anan kar abin yyi tsayi.
Idan kika koyawa 0ga rarrashin tom gaskia zaki kasance ✨ agurinshi kohda bake kadai bace agurinshi zaita marmarinki wani time ma idan wata tabata mai rai dole xaki fado mai a rai yace da ace wance neh da yanxu raxo tana rarrashina 
Kinga kin dasawa 0ga wani shuka aranshi dabesani ba kuma xai kasance dake a ranshi always.😉

  *IYA GAMSAR DA 0GA*
Ki iya gamsar dashi akoda yaushe kuma akowani hali karki kasance keh inva sex yyi having dakeba besamin nutsuwa koh kwanciyar hnkl 
Kinsan akwai wasu matan da idan hardai ba jima'i 0ga yyi dasuba tohpa basusan taya xasu gamsar dashi kuma ba 
Sai kiga idan tana period shikenan bbu ruwanta dashi opps!
Waya cemiki lallai kinaji kina gani xa a mallakeshi kuwa dan bazai iya jurewa ba
Ki karanci yanda ake gamsar da 0ga cikin nishadi dajin dadi yaji kamar sex yake 
My sis karkiji kunyanshi he's urs only u 
Karki sake saita sex kawai 0ga kejin dadinki nop wlhy zama sugar akoda yaushe nakine halak malak.
Idan kika iya haka xaki kasance a ransa bbu wacce xata sami damar shiga inda kika shiga aransa sai wacce tayi irin abinda kikeyiwa 0ga.

    *IYA DRESSING*
My sis karki kasance keh kenan koda yaushe da atampa atampa 
Haba pls inaa
Rinqa canxa dressing koh yaushe kinasa kananan ba koda yaushe da atampa ba ai bazai rinqa ganin yarintar takiba saidai kullum yaga kina tsufa
Kuma ki saba sawa tin kina sabuwa idan ba hakaba ynxu kikai haihuwa kiki fara sawa xakiji yana cewa yaukuma yarki kika dawo??
Suna sawa kema kina sawa ??
Zakiji mgn na daban daban ranan 
Shiyasa idan kika saba tin ynxu toh dama dashi kika saba mishi dan haka koh yaushe beh iya hanaki yace besan wawanci.
Idan kinasa kananan kaya wa 0ga hakan na taimakawa kwarai domin bakisan idan yafita meh xai ganiba kinga koda yaga wata da shigan baxai sasgi kallo koh takaici koh shi'awa ba cox yasan ana yimishi agida sai yanda yaso.

👉Nan zan dakata Uwar gida Amarya sai muyi dammara Mu qara akan Wanda mukeyi da dan ganin min cimma abin da mukeso wato samin heart din 0ga yakasance dake da qaunarki 
My sis idan kikayi qoqari kika qara abinda na dan fada ynxu akan Wanda kikeyi gky zakiji dadi kuma zaki mallaki 0ga cikin sauqi zaki kasance aransa akoda yaushe .
Namiji kamar wawa yake idan kin iya sarrafashi tini zakiji ana qananan mgn akanku 
Zakiji ana cewa yaxama mijin tace 
Karki damu keh kinsan kan Harkan bbu wata yar barikin daxai kawo tasaki tagumi da takaici 
Sai dai ita tashiga tagumin damuwa
Aii dole toh taga dik iya kacin Kenan kuma gashi kinsansu kinayiwaa 0ga kinga tazama abin tagumi kuwa.
Keh kuma karki zauna kice ai kinsan komai hmmm. Akwai Wanda bakisaniba kuma zaki tarar sunfi Wanda kika Sani yawa,
Dan haka kicigaba da iya zama da Miji da sanin yanda ake malleke shi cikin sauqi amma wnn aikin bana koh wace mace bane saidai wacce ta zarce taxama 

👉Lallai babu macen daxata kamo qafarki tasami Shiga Inda kike 
Acikin xuciyan 0ga saidai wacce tayi irin abinda kikeyi.

Allah yasa mudace ya qara mana hakuri juriya soyayya tausayi da godiya tsakaninmu da maxajenmu Ameen
Wanda sukeda aure Allah qara xaman lpy 
Wanda basu dashi kuma Ya Allah yabasu mazaje nagari.

     *ADMIN SIRRIN RIKE MIJI*
    
     *+2348023795456*

1 Comments

Post a Comment