BABBANCIN MAITA DA KAMBUN BAKA.
========================
MAITA tsafi ce da wasu Mutane suke yiwa 'yayansu da danginsu ko Su kansu. Wato wasu mutane ne da suke amfani da Aljanu, suna ganin cikin mutum, harma wani lokacin zasu gaya Maka abincin da kaci a wannan Ranar, ko kuma suna cin danyen nama ko kuma yana cin Abincin da yake wani gari, Alhalin shi yana wani gari na daban, sai dai aga abincin yana raguwa har ya kare. Da dai sauransu.
Kambun baka halitta ne, Allah ne yake halittar mutum da Kambun baka. Sabida haka mai Kambun baka ba abin kyamata bane a cikin Al'umma, tinda ba shine yayi kansa ba. Allah ya halicceshi a haka.
Wani lokacin ma mutum yana da Kambun baka, amma shi kansa baisan yana da Kambun bakan ba.
Mai Kambun baka, idan ya kalli mutum yace "AMMA WANNAN MUTUMIN YANA DA KYAU". To wannan mutumin zai kamu da jinya, sai dai aga ya kyau da karkarwa. Haka idan Anyi haihuwa mai Kambun baka taje Barkar haihuwa, sai tace "AMMA WANNAN YARON YAYI KYAU" To wannan yaron ya dinga yin jinya kenan har sai mai wannan Kambun bakan da ya yabe shi yayi Alwala An bashi sauran ruwan Alwalar yasha, anyi sannan an yayyafa masa sauran ruwana a jikinsa sannan zai warke. Ko kuma A birkita rigar wannan mai Kambun bakan wanke Su, sai a matse kayan, Wannan ruwan da aka matse za'a yayyafa masa, sannan ne kuma zai warke.
Haka idan yaga mota yace, "KAI WANNAN MOTAR TANA DA KYAU". To wannan matar sai tayi hadari. idan gida ne yace WANNAN GIDAN YAYI KYAU , to gidan zai RUSHE ko ya tsatstsage.
Mai Kambun baka yana da Rigakafi, tinda ba makawa idan yaga abu sai yace wani abu, kamar yadda wannan dabi'a ce ta kowanne mutum idan yaga abinda ya birgeshi sai yace wani Abu. Amma a lokacin da ya gani yace "TABARAKALLAH", to anan ne Insha Allahu babu abinda zai sami wannan mutumin ko wannan gidan ko wannan motar.
Domin Hadisi ingantacce wanda imam malik ya fitar dashi. Hadisi ne daga SAHAL IBN HINAIN cewar wani daga cikin sahabban manzon Allah saw yana yin wanka, sai wani mai KAMBUN BAKA ya kalli bayansa, sai yace "TINDA NAKE BAN TABA GANIN MAI KYAKYKYAWAR FATA IRIN TA WANNAN BA". nan take sai wannan mutumin ya fadi sumamme, da Aka dakko shi aka kawo shi wajen manzon Allah saw, sai manzon Allah saw yace, DAN ME DAYANKU YAKE KASHE DAN UWANSA? Sai yace ya manzon Allah, ba komi nace ba, in banda kawai naga fatar jikinsa tayi kyau, sai nace AMMA WANNAN YANA DA KYAWUN FATA.
Sai manzon Allah saw yace dashi, me yasa da kaga fatarsa ba kace TABARAKALLAH ba. Sai manzon Allah saw ya Umarci wannan mai Kambun bakan yayi Alwala, sai aka dauki ruwan Alwalar aka yayyafa masa a jikinsa, sannan ne kuma ya wartsake.
Wani lokaci idan kaga mutum yana jinya an rasa menene yake damunsa, to yana da kyau a gwada masa maganin Kambun baka da na maita ko kuma maganin Sihiri ko na Jinni. Insha Allahu zai ware da izinin Allahu subhanahu wata'ala.
Ga wanda yake da matsala irin wannan zai iya Tintibarmu a lambar waya 08108605876 ☎📞 domin samun magunguna wanda suka dace da karantarwar SUNNAH.
Amma zuwa wajen Boka ko Dan duba bashi da kyau, kafircewa Allah da manzon sa ne. Sannan zuwa wajen Boka baya sa Mutun ya sami lafiya, sai dai ma Rikicewar jiki, kuma Allah zai barku da wannan bokan.
ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Muna son sanin cikakkiyar tafsirin ikhlas
ReplyDelete