KOWA YA DIBA DA ZAFI 26

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 26



Gaskiya ba dukammu za mu iya ba ki amsar da kike buqata ba, in kika ce don me wanimmu yake son ki, wani zai ce, kin yi masa, wani ya yabi kyawunki, wani ya ce hankalinki, in don wadannan ne gaskiya ya fadi jarabawa, kuma ke kika ja masa.

In kina son ki san shi ne sosai, to gaskiya ke ma ki bincika kamar yadda shi ma ya yi kafin ya zo wurinki, in ba haka ba za ki jefar da mutumin qwarai ba ki sani ba, qila na qwarai ne kuskuren harshe ya samu.

Zamu ci gaba insha Allahu.

10/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)