FASSARAR WAƘAR KAMLI



Fassarar Waƙar Kamli 

* Sunan Waƙa - Kamli

* Sunan Fim - Dhoom 3

* Shekarar Fita - 2013

* Haɗa Sauti - Pritam

* Rubutawa - Amitabh Bhattacharya

* Sunan Kamfani - YRF Music

* Mawaƙiya - Sunidhi Chauhan

* Mai Fassara - Haiman Raees 

* Main Rutthiyan Yaar Manaawangi

Zan jawo hankalin Fusataccen masoyi na 

* Har Chilman Phoonk Jalawangi

Zan ƙona kowane labule 

* Jad Patthar Raanjha Pighlega

Yayinda ƙeƙasashen masoyi na zai narke 

* Tad Main Kamli Kehlawangi… (x2)

Daga nan ne za'a dinga kirana Mahaukaciyar masoyiya 

* Mahiya… Mahiya… Mahiya…

Abin ƙauna ta, Abin Ƙauna ta, Abin Ƙaunata 

* Mere Mahiya Sanam Jaanam

Wayyo masoyina, abin sona, Muradi na 

* Kive Kariya Nami Daanam

Nima fa kaina ban san me nake yi ba 

* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 

* Mere Mahiya Sanam Jaanam

Wayyo masoyina, abin sona, Muradi na 

* Kive Kariya Nami Daanam

Nima fa kaina ban san me nake yi ba 

* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Jheel Dil Ko Kar Gaya

A da zuciyar tamkar tafki ta ke 

* Tu Dariya Dariya Mere Yaara

Sai gashi ka saka ta zubar da hawaye kamar kogi masoyi na 

* Ankhiyaan De Mohalle Mein

A maƙwabtan idanuwana 

* Har Shaam Tera Aalam

Kana nan tare da su a kowane yammaci 

* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 

* Mere Mahiya Sanam Jaanam

Wayyo masoyina, abin sona, Muradi na 

* Kive Kariya Nami Daanam

Nima fa kaina ban san me nake yi ba 

* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 

* Main To Pehan Ke Saafa Kesariya

Bayan na rataya wani kyakkyawan Adiko 

* Jugni Jogan Ban Jaoon

Zan zama ƴar gantali 

* Surme De Kaale Jaadu Se

Da ƙarfin baƙin tsafin kwalli na 

* Kehde To Jog Bhulaoon

Zan sa ka manta da Yoga 

* Ni Main Kamli Kamli (x2)

Nayi Hauka x2

* Main To Sehar Di Thandi Shabnam Haan

Ni tamkar ɗigon raɓar safiya ce 

* Gulshan Ka Ittar Churaoon

Na sace ƙamshi daga fulawoyi 

* Rukh Badloon To Sailaab Hoon Main

Idan na canja ɗabi'a ta, sai in koma tamkar ambaliya/guguwa 

* Parbat Vi Cheer Dikhaoon

Ina iya yaga duwatsu ma 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Bekhudi Mein Tu Khudi Ka Zariya Zariya Mere Yaara

A Cikin yanayin rashin sani, kai ne mafarin sani na, Masoyi na 

* Jhaalar Mein Sitaaron Ko Chanwarga Tu Yaaram

Kai tamkar rawanin taurari ne mai sheƙi Masoyi na 
 
* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 


* Mere Mahiya Sanam Jaanam

Wayyo masoyina, abin sona, Muradi na 

* Kive Kariya Nami Daanam

Nima fa kaina ban san me nake yi ba 

* Shab Guzri Te Jag Soya

Dare na wucewa Yayinda da duniya ke bacci 

* Ni Main Jagya Nami Daanam

Gashi ni kuma ina farke ba tare da wani dalili ba 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Ni Main Kamli Kamli (x5)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Ni Main Kamli Kamli (x3)

Nayi Hauka x3

* Mere Yaar Di

Wa Masoyi na 

* Kamli... Kamli... Kamli...

Hauka... Hauka... Hauka...


<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________

●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●

<••••••••••••••••••••••••••••>

👳🏻‍♂ *_Haiman Raees_* <••••••••••••••••••••••••••••>

*_"""""""""""""""""""""""_*
📱 _*Phone:*_
 08185819176
*_"""""""""""""""""""""""_*
🌐 _*Web:*_ www.haiman.com.ng

*_"""""""""""""""""""""""_*
🖥 _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees 

*_""""""""""""""""""""""""_*
🌀 _*Twitter:*_ @HaimanRaees 

*_"""""""""""""""""""""""_*
 🎡 _*Instagram:*_ Haimanraees 
*_"""""""""""""""""""""""_*
 📧 _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com
*_"""""""""""""""""""""""_*
Miyan Bhai Ki Daring...
Post a Comment (0)