KOWA YA DIBA DA ZAFI 27

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 27_* 👊🏻


Me yuwuwa ki yi zaton kin girma yanzu kina da wayonki, ko kina da ilimi na addini ko na zamani yadda ba namijin da ya isa ya yi miki illa, to gaskiya in dai kika zaci haka wallahi kin yi kuskure.

Na yarda mace ta iya kaidi, sai dai Iblis namiji ne ba mace ba, kuma duk lalacewar 'yammata a yau namiji ne musabbabi, kar ki taba boye wa mahaifiyarki abin dake faruwa, za ta taimake ki, namiji sai tsohon hannu.

Zamuci gaba insha Allah

11/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)