MAGANIN WARIN GABA ( FARJI )

❐ MAGANI WARIN GABA ( FARJI ) ❐



✐ ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban
mace yana wari.
✎ tafiya babu wando.
✎ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida
ne.
✎ dadewa a kan bayan gida (TOILET)
✎ rashin canza pant da wuri.
✎ yawaita cin danyar albasa.
✎ toshewar kofofin zumbutu na gaban mace 
✎ tsarki da ruwan sanyi.
✎ rashin aske gaba da dai sauransu.

✃MAGANI WANNAN CUTA ✁
✧ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
✦ ki dinga yawan canza wando a kullum kamar

✧ ki rage cin danyar albasa.
✦ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga
wanke gabanta da
» ganyen magarya/sabulun magarya
» bagaruwa
» farin almiski
✧ sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana
daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da
matsala.
✦ ta yawaita aske gabanta duk Sati 1 KO 2
Idan mace zata bin wa'yannan dokoki zata Samu
waraka daga cutar farji ( toilet infection )


⚑ TSAFTAR GABA ( FARJI ) ⚐
hanyoyin tsaftar gaba, yana bukata kulawa
kamar....
☓ tsafta.
☓ kamshi.
☓ matsi.
☓ dansi ( Ni'ima)
Wanna abubuwan Dana fada shine darajarki da
martabarki gurin mijinki kinsa KO ta Ina kin
gama.

✯❏ KAYAN HADIN ❏✯
〖〗〖〗〖〗〖〗〖〗〖〗
⁌⁍ ganyen magarya ☻
⁌⁍ garin hulba ▿
⁌⁍ almiski ▿
⁌⁍ man zaitun ▿
⁌⁍ tafarnuwa danye ▿
⁌⁍ bagaruwa ▿
⁌⁍ auduga ▿
⁌⁍ ruwan dumi da gishiri ▿▿▿
▿▿▿▿
▿▿▿
▿▿
☼ ranar farko ki hada ganyen magarya, garin
hulba, bagaruwa, kadan kamar guda 10 ki fasa
kwallon tafarnuwa ki dauki guda 3 ki daka sai ki
hade duka kayan kisa ruwa kadan ki dafa idan ya
dahu ki barshi ya huce sai ki Samu auduga kina
sawa a cikin ruwa kina wanke KO Ina na gabanki.
Ciki da waje ki tabbatar kin wanke ko ina anaso
wanna ruwan ki rage kadan kuma ya zama yana
da dumi sosai sai ki Samu wani auduga daban ki
dangwala ruwan kisa a cikin gabanki, ki barshi
zuwa wani lokacin sai ki cire tun a nan zakiga kin
ciko kin hade tsaf kuma gun zaiyi laushi sosai sai
ki Samu almiski ki mai kyau kiyi inserting
shikenan haka Zaki dinga yi duk bayan kwana 3
idan ya Kama jikinki sai ki koma yi duk bayan
Sati daya daga karshe ki dinga yawan Kama ruwa
dashi sai ki sanya man zaitun insha Allah.
Idan kina yin wanna Zaki kasance cikin tsafta
kamshi da matsi da Ni'ima.

. ⚚ MAJINAR KIRJI ⚚
Duk mai fama da majinar kirji sai ya nemi magani
ta hanyar samo hulba yana magani.
☌ hulba
☌ Zuma
☌ dabino
Ana dafata da dabino da Zuma aci sau Biyu a
Rana domin warware majinar kirji data uwar hanji
da kuma wahalar yin numfashi da cututtukan da
suka shafi huhu.

❖ GYARAN GASHI DA HULBA ❖
hulba tana temaka mace wajen gyara gashi
musamman Mara gashi ko mai karyewa
Idan aka shafa hulba aka wanke gashi mai
karyewa to zai ware.

✭ SANYI NA MATA ✭
❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯❮❯
tana maganin cututtukan mata musamman
daukewar sha'awa tana maganin sanyi.
❉ daukewar sha'awa
❉ fitar da farin ruwa
❉ kaikayin gaba
❉ jin zafi yayin saduwa.
❉ daukewar Ni'ima
❉ rashin jin dadi yayin saduwa.
❉ warin gaba.

❀ RASHIN HAIHUWA ❀
『』『』『』『』『』『』
Ana shan garin tafarnuwa a cikin shayi ko Zuma
ko a nono domin maganin wanna cuuta.

★ YADDA AKE HADA KAYAN DA MACE ZA TAI
NI'IMA ★
✎・・・GYARAN JIKI ・・・
【】【】【】【】【】【】【】
➢ kwaiduwar kwai uku 3
➣ manja cokali uku 3
➤ cocumber
✄ kur-Kur
Ki sami wadannan kayan Dana lissafa ki hada su
waje daya ki kwaba Amma cocumber sai kin
markada kin tace ruwan sannan ki zuba a Kai ki
kwaba ki bashi kamar minti goma ko ashirin ya
jiku sannan ki shafa a jikinki ki bashi awa guda
sannan kiyi wanka da sabulun magarya kona zaitun.

*❍ KARIN NI'IMA GA MATA ❍*
http://sirinrikemiji.blogspot.com/?m=1

❅ alkama
*garin habba
*garin hulba
❅ danyar gyada
❅ waken suya
❅ aya
❅ madarar ruwa
❅ kwakwa
ki sami alkama Kofi daya da danyar gyada Kofi
daya sai aya Kofi daya da waken suya Kofi daya
sannan kwakwa kwallon Biyu ,ki jika ki markada
sannan ki tace ki barshi yazama gasara sai ki
rinka damawa kamar koko ki zuba madara ta
ruwa kiyi kamar Sati Biyu kina shan wanna hadin.

︻ GYARA NONO ︻
︼⟪

❯ farar shinkafa
❩ garin alkama
❩ garin habbatussauda
)garin hulba
❩ garin ayaba < plantain >
❩ gyada mai malfa (mai zabo )
❩ aya
❩ madara
❩ Zuma
Zaki sami plantain dinki ki shanyashi ya bushe
sai ki daka ki hada da garin alkama da garin
farar shinkafa saiki hada aya da gyadar a
markada a tace ruwan, sai ki Dora a kan wuta a
zuba garin a Kai, a xuba madarar gari data ruwa
da Zuma , sannan ki dama yayi kauri,
Kiyi kamar Sati Biyu ko hudu kina haka.

*Islamic medical center*
http://sirinrikemiji.blogspot.com/?m=1
Post a Comment (0)