ME KE KAWO MATSALAR RASHIN HAIHUWA?



*MUF🅰RK🅰 M🅰T🅰* 

~*MIKE KAWO MATSALAR RASHIN HAIHUWA?*~

Wannan shine bayanin manyan likitoci sukayi akan matsalar haihuwa ga bayanin nasu kamar haka👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼


Ina so a gane cewa ba kowane rashin samun ciki ba ne ake ce
ma rashin haihuwa ko ‘infertility’ a Likitance. A bangaren aikin
Likita idan namiji da mace suna saduwa da junansu ba tare da
kariya ba, wato yin amfani da kwaroron roba, ko wani abu irin
wannan ba, har na tsawon wata goma sha takwas zuwa
ashirin da hudu, kuma ya zamana wannan saduwar ana yinta
akai-akai, to shi ne ake ce ma ‘infertility,’ ko rashin samun juna
biyu a ta mahangar Likitanci.
Kuma in son samu ne, a Likitance ya kamata namijin ya sadu
da matarsa a kalla sau biyu a mako guda, kuma a duk lokacin
da zu su sadu, to ya wuce sau daya. Amma mafi yawan masu
aure suna zuwa gun Likita ne tun kafin ma wata goma ko
shekara daya ta cika bayan yin aurensu. Mafi akasari saboda
kagara ne ko kuma matsi daga al’umma.
Nazari ya nuna cewa kusan kashi 20 cikin 100 na dalillan da ke
kawo rashin haihuwa, ana alakanta shi ne da namijin, kashi
arba’in zuwa hamsin kuma saboda mace ne, sannan sauran
kuma saboda su duka biyun ne.
Bincike ya nuna a Nigeriya kusan kashi ashirin zuwa ashirin da
biyar cikin dari na aurata suna da matsalar haihuwa, ko ba su
taba samunta ba bayan aure, wato ‘primary infertility,’ ko kuma
an taba haihuwar, amma daga baya ta zo ta tsaya, wato
‘Secondary Infertily.’
Akwai wasu abubuwan da ke iya sa mutum ya rasa samun
haihuwa, wadanda suka hada da:
* Shekaru: Mace da zarar ta kai shekara 32 da haihuwa, to
yanayin saurin samun cikinta yana ruguwa a hankali a hankali.
Haka shi kuma namiji, da ya kai shekara arbain, amma nasa
yanayin ba kamar na mace ne ba.
* Shan taba sigari yakan jawo rashin samun juna biyu ga mata
masu neman haihuwa. Haka kuma wadanda suke da cikin ma,
sigari na iya sa ya zube. Bil hasali ma, ko da namiji ne, to shi
ma shan sigari yana iya shafarsa ya hana shi iya yi ma mace
ciki.
___________________
jiki: Mata masu kiba sosai da rashin motsa jiki, to su ma suna
da karancin samun juna biyu. Haka namiji mai kiba sosai yana
iya samun matsala wurin jima’i, wanda zai iya sa ya kasa yi ma
mace ciki.
* Shan giya yana iya sa mace ta kasa samun ciki. Haka kuma
wadda ta dauki cikin ma, giya na iya zubar da shi. Shi kuma
namiji ita giya tana da alaka ne da rage yawan maniyyi, wanda
kan iya hana haihuwa ko da an sadu da mace.
* Cututtukan da ake dauka ta wurin saduwa da juna, kamar su
‘Chlamydia, gonorrhea’ ko dai wasu kwayoyin halitta na
‘Bacteria’ da sauransu yana iya sa mahaifar mace ta samu
matsalar da ta kan jawo rashin haihuwa.
* Yanayin rayuwa kanshi yana iya sa ma mutum matsaloli da
kuma abin da ake ce ma ‘Mental stress,’ ka ji kwata-kwata ba
ka sha’awar jima’i, wannan shi kansa yana kawo ragowar
samun haihuwa.
* Ga mata kuma, akwai matsololin da suka shafi sinadarai,
wato ‘Hormones’ ke nan, wadanda ka iya rikita yadda kwai ke
fitowa, ko kuma lokacin da yake fita a jikin mace, wasun su
kuma suna shafar mahaifar ne, su hana maniyyin namiji ya
zama har ya hadu da kwan diya mace.
Irin wadannan matsalolin sun shafi abin da ake ce ma
‘Polycystic Obarian Syndrome, Hyperprolactinaemia,’ da kuma
‘Obarian Failure’ da dai sauransu. Gano wadannan irin
matsalolin yana neman bincike a wurin kwararrun Likitoci.
* Ita kanta mahaifar tana iya samun matsala, kamar idan akwai
irinsu ciwon nan da ake ce ma ‘fibroid’ a cikinta, ko kuma wani
ciwo da ake ce ma ‘endometriosis’ da dai sauransu.

Wannan binciken banice 
nayi shi ba nima ganinayi a google nayi copy sbd mutanan mu su amfani idan kina bukatar karin bayani ki tuntubi likitan ki
*✍note mata only idan akwai mai tambaya ko neman shawara ko neman magani zaki iya neman prvt ko kiyimin waya akwai kuma magani kala kala muna siyarwa masu kyau wanda idan kikayi amfani hmmmmmmmmmm 😳😳dasu zaki mamaki uwar gida kuma oga zaiyi mamaki sosai yar uwa oga ya baki kyautar da baishirya muna siyar da magani kamar haka:- breast enlargement (maganin girman nono kala akwai kuma na cikowarsa wanda zai cika yayi kyau musamman matan da sukayi yayi nonon su yakoma kamar silifas mun kawo muku naku akwai wanda yan matan da nononsu ya kwanta yakoma kamar na tsohuwa shima munkashi maganin tsayar da nono yatsaya chak na yan mata da zawara da matan aure)akwai hips enlargement (maganin girman duwawu ya cika yakara girma yanda zai kara girma kuma yayi kyau kizama yar duma duma abin kunya🙈 ne ace kiga mace tana yawo acikin zani kamar wata sanda shima macan da bata kugu ko namiji bazata bawa sha awa ba mun kawo muku su kala kala uwar gida da yan mata da zawarawa)akwai magani matsi mai kyau wanda zakijiki matse gamgam kin koma kamar sabuwar budurwa akwai na yan matan da suka rasa badurci ta hanyar yi musu fyade ko wanda samarinsu suka yaudaresu suka amfani da su kuma suka ki auransu kuma suna so suyi wani aure kuma basa so agane ko wanda son xuciarsu yasa suka rasa budurcinsu maganin idan kinyi amfani da maganin zai matseki zaki koma kamar budurwa kuma baza a gane ba zaki jiki gamgam kamar yadda kike ada ko yatsa ma bazai shiga ba kamin ayi amfani dake akwai maganin farin jini na yan matan da zawarawa idan kikayi amfani da wannan maganin zakiyi farin jini kamar waina kuma zaki sha mamaki zaki ga yadda zaki farin jini agurin mutane kowa yaji yana sonki yar uwa akwai maganin slimming (maganin rage kiba dan oga yaji dadin sarrafa ki sosai) akwai kuma magani kara kiba ga masu son su dan kara kiba su cuka suyi bulbul akwai maganin rage tumbi wasu da sunyi ciki sun haihu sai kiga tumbi ya taru yayi musu wannan maganin yana rage tumbi ko wani irin ne akwai maganin infection (ko wani irin sanyi ne munada maganinsa ina masu matsalar kaykayin gaba ko matsalar fitar farin ruwa mai kamar nono ko mai kamar majina ko mai saki ciwon mara ko mai fama da kurajen gaba ko mai hanaki haihuwa ko mai bushe miki da gaba ko mai dauke miki ni ima ko mai dauke miki da sha awa kwata kwata kiji bakyason mijinki ya tabaki ko wadda yake dauke miki al ada tadaina zuwa kwata kwata ko wadda idan anyi sex da ita take jin zapi ko take ganin jinin da sauransu duk munada ma ganin kala kala wanda idan kinyi amfani su zaki sami sauki da izinin allah sanyi ko wani irine akwai kuma maganin karin ni ima ki jiki ajike kamar kina naso kije jiki kamar famfo cikar ni ima itace sirrin ya mace kuma shine zaisaki kiji oga baya gajia dake kuma kullum kara sonki zaiyi saboda kullum kina cikin ni ima ina masu matsalar ni ima wanda zasuce sunyi amfani da maganin ni ima kala kala amma basu ga chanji ba wannan idan kukayi amfani dashi zaku ga chanji kuma kusha mamaki insha allah akwai hadin buje jagab wanda idan kinyi amfani dashi hmmmm zakiji koda yaushe kina kawo ruwa kamar wata kankana😂 akwai hadin babbar harka na manya mata masu son koda yaushe su ji mazajensu amanne da su ko da yaushe akwai hadin karya gado na mata yan kwalisa wanda idan kinyi amfani oga zaita sambatu akwai gumbar nonon rakumi akwai gumbar ridi akwai gumbar gyada akwai gumbar aya akwai zumar kankana mai zapi akwai hadin amare dan karin ni imarsu su bawa ango mamaki akwai tsumi na mata wanda idan kinyi amfani da shi zaki gigita oga yaga duk dunia babu kamarki akwai maganin mallakar miji ko saurayi mai kyau kuma mai zapi akwai sabulun tsarki wanda idan kikayi amfani dashi zai tsaftace gabanki daga dukkan wani cuta da ake dauka abandaki(toilet) yakuma hanaki kamuwa daga infection (ciwon sanyi) akwai turaren farji wanda idan kina amfani dashi mijinki bazai taba jin wani wari ko karni agabanki ba sai kamshi always gabanki zayi ina masu fama da warin gaba to ga irin naku kuyi amfani dashi kusha mamaki akwai sabulun gyaran fata matar tayi kyau tayi kyalli ko da kinada kuraje zasu mutu ko masu pinpus ne duk wata matsala ta fuska muna da maganin akwai hadin gyaran amarya kiyi kyau kiyi ras oga kuma yasha dadi akwai hadin dilka mai kyau fata tayi kyau ta haske akwai hadin mandamo da man ayu original wanda idan kina amfani da zai matseki kuma zai kara miki ni ima kuma mijinki zaiji dadinki sosai bazaiji dadin wata mace ba bayanki saidai idan itama tayi amfani dashi akwai hadi matan suke matsalar haihuwa suna son su haihuwa amma shiru ba labari sunyi maganin sunyi amma shiru yar idan kinyi amfani da wannan maganin akwai kuma maganin kala kala (kamar basir mai tsuro basir mai sa yawan tusa basir mai dauke sha awa basir mai yawan sa gudawa ko basir mai sa jini dasauransu shi akwai shi ko wani irin basir ne akwai maganin karpin maza da magani masu saurin kawo acikin minti daya har yakawo akwai maganin dake karawa mace sha awa da akwai matan da sukeda wannan matsala tarashin sha awa akwai pad muna siyarwa wanda bashida wani side effect kuma bashi da hatsari ga rayuwar ya mace insha allah zaki dace muna aykawa mutum duk inda yake matukar mota tana xuwa wurin akwai kuma group anayi register shiga mata only yar uwarku ❤DR MAMAN ASHRAF FACE BUK NAME HAFSA SARAKi FOLLOW ME ON TWEETER MAMAN ASHRAF0 (whatsapp num 👉🏻09098061054) (call num 👉🏻08141259246)❤* _ki turawa yar uwarki dan ita ma takaru share it pls_
Post a Comment (0)