EGG & ONION STEW

*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*🍹🍷🍗🍴🍔😋


*EGG & ONION STEW*

*Ingredients*
_Eggs_
_Onions_
_Tomatoes_
_Kifin gwangwani_
_Tattasai_
_Maggie_
_Gishiri_
_Citta_
_Mai_
_Garlic_

*Method*
_Zaki tukunya akan wuta saiki zuba mai amma kadan, saiki sayan tomatoes da tattasai da albasa wanda kika yanka qanana kici gaba da soyawa saiki dan sanya dan ruwan dan kadan saiki zuba curry da maggie da garlic da gishiri saiki mirje kifin ki na gwangwani shima ki sanya saiki motsa, saiki dauko kwanki kamar guda hudu saiki kada shi ki zuba ciki amma basai juya ba ( basai kin motsa ba) ki bashi yan minutes saiki sauke_

_Wannan dai na Auntynah ne kabara da qanwatah azeemar U.S 😀😊😀😊_ 
_Bance kowa yaci masu abu ba 😉😉😉_

*By:Admin:*

*Aysha Suleiman*
_07066189950_

*Aysha Haruna*
_07062430310_

*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*🍹🍷🍗🍴🍔😋
Post a Comment (0)