🌹DAKE AKE🌹
DARAJARKI ABINCINKI
FRIED INDOMIE
indomie 1
kwai 3
butter
albasa
attaruhu
spices
ki tafasa ruwa kadan kisa indomie dinki a ciki ki rufe yayi Dan laushi ki sauke ki tace ruwan
ki yanka albasa da attaruhu,ki fasa kwai ki buga sosai sai ki zuba attaruhu da albasar da spices ki juya indomie din a ciki ki juya shi,ki Dora frying pan a kan wuta ya Dan yi dumi sai kisa butter kamar 1 teaspoon Idan ya narke sai juye indomie din a kai
ki soya shi