SINASIR

SINASIR


   Deejarh berver

White rice
Yeast
Baking powder
Salt
Sugar

Deejarhberver.wordpress.com 

  Dafarko Na jika rice dita 2cup for 30mint, Na kai markade, amma Nagaya musu kada acika ruwa,Ana kawowa na zuba yeast Na rufe for 20mint yana tashi Nakara juyawa nasa sugar da baking powder sai salt kadan Na juya Na barshi for 10mint, zakiga yayi fuf yayi bulali Sai ki zuba Mai akasko ki zuba kullin ki rufe da murfi inyayi kicire....Urs Nanadiso
Post a Comment (0)