BANDA DARIYA DA YAWA

BANDA DARIYA DA YAWA
-
AMSA KAWAI NAKE
BUKATA
+
+
Wasu mutane ne su biyu suna zaune suna hira a majalisa sai suka
fara dauko labarin yaransu
suna fadi....
Shi na
farko sai yace " hmm ai yarona yafi kowa wawanci a ganina domin abin nashi yayi nisa.!
Sai na biyu yace"
ai naka yaron mai hankali ne sosai akan nawa.
Suka yita ja'inja sai suka ce to mukirasu kawai agwada..
sai
suka kira yaran nasu domin su jarrabasu su suga wanda yafi wawanci.
Mutum na farko:
Sai yakira dansa yace " Auwal zo kaje kasuwa
ka sayo min sabulu"
yaron yanazuwa
sai
ya kama hanya ya tafi.
Sai Baban yace kagani ko tsabar wawtarsa ko kudin bai karba ba
ya kama hanya yatafi ko?
sai Mutum na biyu:
ya ce Wannan ne kake kira wawtar?
Bari ka gani.
Sai ya kwala wa dansa kira.. "
yana xuwa sai yace kaje
gida ka duba ko inanan.
Sai ya kama hanya yatafi, can sai gashi ya dawo yace:
Baba naje na tambayi
mama tace baka nan"
,
To wai anan wayafi wawta acikin
yaran nasu ?
na 1 ko na 2 ?
Post a Comment (0)