FASSARAR WAƘAR SANSON KI MALA

Fassarar Waƙar Sanson Ki Mala

* Sunan Waƙa - Sanson Ki Mala

* Sunan Fim - Koyla

* Shekarar Fita - 1997

* Rubutawa - Indeevar

* Kamfani - Tips Music

* Mawaƙiya - Kavita Krishnamurthy

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees

* Saanson Ki Mala Pe (x2)

A jikin maratayin wuyata x2

* Simaru Main... Pee Ka Naam

Na ajiye sunan masoyi na

* Saanson Ki Mala Pe Simaru Main Pee Ka Naam

A jikin maratayin wuyata, Na ajiye sunan masoyi na

* Prem Ke Path Par Chalte Chale Ho Gayi Main Badnaam...

Tafiya akan hanyar soyayya ta ja min duk na lalace

* Saanson Ki Mala Pe Simaru Main Pee Ka Naam

A jikin maratayin wuya ta, Na ajiye sunan masoyi na

* Jivan Ka Singar Hai Pritam

Masoyi na shi ne kyawun rayuwa ta

* Maang Ka Hai Sindoor (x2)

Shi ne jan ɗigon da ke tsakanin gashin kaina x2

* Jivan Ka Singar Hai Pritam

Masoyi na shi ne kyawun rayuwa ta

* Maang Ka Hai Sindoor (x2)

Shi ne jan ɗigon da ke tsakanin gashin kaina x2

* Pritam Ki Nazron Se Gir Ke Hai Jeena Kis Kaam

Mene ne amfanin rayuwa ta idan har masoyi na ya wancakalar da ni?

* Saanson Ki Mala Pe Simaru Main Pee Ka Naam x2

A jikin maratayin wuya ta, Na ajiye sunan masoyi na x2

Aaa...

* Dhaanp Liya Palkon Me Tujhko

Na tarke ka da girar idanuna

* Band Kar Liye Nain (x2)

Sannan na rufe idanuwan nawa

Aa... Aa...

* Dhaanp Liya Palkon Me Tujhko

Na tarke ka da girar idanuna

* Band Kar Liye Nain (x2)

Sannan na rufe idanuwan nawa

*bTu Mujhko Main Tujhko Dekhun Gairon Ka Kya Kaam

Ina kallon ka kana kallona kaima, to ina amfanin kasantuwar baƙi (a tare)?

* Saanson Ki Mala Pe Simaru Main Pee Ka Naam

A jikin maratayin wuya ta, Na ajiye sunan masoyi na

* Prem Ke Path Par Chalte Chale Ho Gayi Main Badnaam...

Tafiya akan hanyar soyayya ta ja min duk na lalace

* Saanson Ki Mala Pe Simaru Main Pee Ka Naam x2

A jikin maratayin wuya ta, Na ajiye sunan masoyi na x2

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)