Fassarar Waƙar Sun Raha Hai Na tu

Fassarar Waƙar Sunn Raha Hai (Female)

Sunan Waƙa: Sunn Raha Hai (Female)

Sunan Shiri: Aashiqui 2

Shekarar Fita: 2013

Sauti: Ankit Tiwari

Rubutawa: Irshad Kamil, Sandeep Nath

Kamfani: T-Series

Rerawa: Shreya Ghoshal

Fassarawa: Haiman Raees 

* Manzilein ruswaa hain

Bigirori sun harzuƙa 

* Khoya hai raasta

Hanyar Ta ɓace 

* Aaye le jaaye itni si iltajaa

Fatan zata zo ta karɓi magiya ta 

* Yeh meri zamaanat hai

Wannan shi zai zama sakewa ta /hutu na /kuɓuta ta 

* Tu meri amaanat hai... Aaaaa...

Kai ne aminci na 

* Mujhko iraade de

Ka bani shawari 

* Kasamein de, vaade de

Ka bani rantsuwa da alƙawura 

* Meri duaaon ke ishaaron ko sahaare de

Ka Bada Gudunmuwa ga alamun Addu'o'ina 

* Dil ko thikaane de

Ka Baiwa Zuciya Wurin zama 

* Naye bahaane de

Ka bani Sabbin hujjoji 

* Khaabon ki baarishon ko mausam ke paimaane de

Ka baiwa ruwan saman Mafarkaina, randar yanayi 

* Apne karam ki kara adaayein

Ka nuna min Ayyukanka Managarta 

* Kar de idhar bhi tu nigaahein

Ka kai duba izuwa wannan ɓangaren 

* Sunn raha hai na Tu ? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa? 

* Ro rahi hoon main

Ina mai zubda Hawaye 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa? 

* Kyun ro rahi hoon main? 

Me yasa nake kuka? 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa?

* Ro rahi hoon main

Ina mai zubda Hawaye 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa?

* Kyun ro rahi hoon main? 

Me yasa nake kuka? 

* Yaaaraaa....... 

  Abokai 

* Waqt bhi theharaa hai

Lokaci kansa ya tsaya 

* Kaise kyun yeh hua

Ya Akayi hakan ta faru? 

* Kaash tu aise aaye jaise koi dua
 
Fatan Zaka zo kamar albarka 

* Tu rooh ki rahat hai

Kai ne lumanar ruhi na 

* Tu meri ibaadat hai...

Kai ne du'a'i na 

* Apne karam ki kara adaayein

Ka nuna min Ayyukanka Managarta 

* Kar de idhar bhi tu nigaahein

Ka kai duba izuwa wannan ɓangaren 

* Sunn raha hai na Tu ? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa? 

* Ro rahi hoon main

Ina mai zubda Hawaye 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa? 

* Kyun ro rahi hoon main? 

Me yasa nake kuka? 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa?

* Ro rahi hoon main

Ina mai zubda Hawaye 

* Sunn raha hai na Tu? 

Shin Kana Saurare Na Kuwa?

* Kyun ro rahi hoon main? 

Me yasa nake kuka? 


<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 


Post a Comment (0)