Fassarar Waƙar Yeh Fitoor Mera
Sunan Waƙa: Yeh Fitoor Mera
Sunan Fim: Fitoor
Shekarar Fita: 2016
Sauti: Amit Trivedi
Rubutawa: Swanand Kirkire
Kamfani: Zee Music Company
Mawaƙi: Arijit Singh
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Zindagi Ne Ki Hai Kaisi Saazishein
Wani irin Ganawa rayuwa tayi haka?
* Poori Hui Dil Ki Wo Farmaaishein
Duk muradan zuciyata sun cika yanzu
* Maangi Duaa Ek Tujh Tak Ja Pahunchi, Parvardigara, Parvardigara
Na yi addu'a akan wani abu kuma ban san ta yaya addu'a ta zata riske ka ba ya ubangiji
* Kaisi Suni Tune Meri Khamoshi, O Parvardigara
Ta yaya Ka ke iya Jin Shiru na, Ya Ubangiji?
* Yeh Fitoor Mera Laaya Mujhko Hai Tere Kareeb
Wannan tsatsauran ra'ayin nawa ya kusanto da ni zuwa gareki
* Yeh Fitoor Mera Rehmat Teri…
Wannan tsatsauran ra'ayin nawa da wannan kyautatawar taki
* Yeh Fitoor Mera Maine Badla Re Mera Naseeb
Wannan ra'ayin nawa ya canja min ƙaddara ta
* Yeh Fitoor Mera Chaahat Teri…
Wannan ra'ayin nawa da wannan muradin naki
* O Parvardigara, Parvardigara
Ya Ubangiji
* Dheeme Dheeme, Jal Rahi Thi Khwaahishein
A sannu a hankali muradai suna ta ƙonewa
* Dil Mein Dabi, Ghut Rahi Farmaaishein
Muradan da suka ɓoye a cikin zuciyata sun fara shaƙewa
* Banke Dhuaan Wo Tujh Tak Jaa Pahunchi, Parvardigara
Sai gashi sun zama hayaƙi kuma suna isowa gareka ya ubangiji
* Deewangi Ki Hadd Maine Nochi, O Parvardigara
Na kai matakin ƙoli a haukar so ya ubangiji
* Yeh Fitoor Mera Laaya Mujhko Hai Tere Kareeb
Wannan tsatsauran ra'ayin nawa ya kusanto da ni zuwa gareki
* Yeh Fitoor Mera Rehmat Teri…
Wannan tsatsauran ra'ayin nawa da wannan kyautatawar taki
* Yeh Fitoor Mera Maine Badla Re Mera Naseeb
Wannan ra'ayin nawa ya canja min ƙaddara ta
* Yeh Fitoor Mera Chaahat Teri…
Wannan ra'ayin nawa da wannan muradin naki
* O Parvardigara, Parvardigara
Ya Ubangiji
Hoo…

<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com