HANYOYI 10 DA MACE ZATA BI DOMIN SAMUN LAMBAR YABO A WAJEN MIJINTA

*HANYOYIN GOMA {10} DA MACE ZATA BI DOMIN SAMUN LAMBAR YABO A WURIN MIJINTA*

*1-* Yin hakuri da shi a halin da akwai da halin rashi.
*2-* Girmama iyayensa da Æ´an uwansa ta hanyar kyautata musu. 
*3-* Bin umurninsa da yi masa biyayya a duk abinda bai saɓawa Allah ba.
*4-* FaÉ—a masa kalamai masu kwantar da hankali da sanyaya zuciya.
*5-* Ki kasance mai É“oye masa sirrinsa na gida dana waje.
*6-* Ki kasance a koda yaushe cikin tsabta, haka cikin gidanki. 
*7-* Ki zama mai lura a kowani yanayi, a wani ya fita gida da kuma halin da ya dawo. 
*8-* Idan ya yi niyyar ƙara aure karki hana shi.
*9-* In kuma har ya Æ™ara miki abokiyar zamar, ki zauna da ita lafiya domin faranta masa rai da neman aljannarki. 
*10-* Daga ƙarshe kuma ki kasance mai yawan addu'a da sauran ibadu, kamarsu; azumi, salla, sadaka, zumunta.

*ÆŠan uwanku a Musulunci: ✍*
*Abu Ja'afar*
*Yusuf Lawal Yusuf*
24th Almuharram 1441H
{24/09/2019} .

Post a Comment (0)