BAYANI AKAN HAMMATA DA GABAN MACE


MATSALOLIN MATA DA WARAKA



*Haske writers asso....*💡




TOPIC DINMU NA YAU.



Zaiyi magana ne akan gyaran *HAMMATA DA GABAN MACE* 



Hammata da gaban mace, wa'annan gurare suna matukar taka rawar gani wajen aje wari a jikin mace, sai kaga mace har mace idan ta daga maka hammatar ta sai kaji kamar kayi amai Dan wari, ko kuma kaga gashi cunkus sun cika mata hammata wani ma sai ka iya kitso d shi sbd tsawon sa, wannan ba komai yake jawo hakan ba sai tsantsar qazanta da Matar take d shi, duk tsaftar mace matukar bata Gyara hammatar ta aikin banza ne, domin d oga yyi hugging dinta zaiji wani wari ya bugi hancin sa, haka nan gyaran Gaban mace, shi gaban mace waje ne Wanda yake bukatar Gyara sosai, Amman wasu matan wlhy suna wara kafar su zaka fara jin wari na tashi a gaban su, sbd tsantsar qazanta, wasu matan sai suyi wata uku basuyi *SHAVING* Ba Wai Amman a hakan suke kiran Kansu mata masu aji, ina *AJI* A *KAZANTA?* Wani mijinta wlhy hakuri kawai yake d ita yyin harka sbd takurar da danbum gashin ta yyi masa, wani ma suna harka gashin na ji masa ciwo, dayawa wasu mazan sai kaga suna kauracewa matan su, ka rasa meyasa? Gashi de tadau wanka tayi gayu, Amman duk da hakan bata burgeshi sammm sbd shi yasan me yake shaqowa kansa.



*Wanne shawara ya dace d irin wannan matan masu masifar KAZANTA?* 



*Shin a kalla bayan wanne lkci mace ya dace ta dinga shaving?*


*Wasu zakaga idan sunyi shaving, hammatar su na baki, wanne shawara za'a bawa wannan matan Dan dawo d martabar hammatar su? Shin akwai wani taimako d za'a masu Dan hammatar ta daina baki?* 



*HQ, koda anyi shaving dinsa matukar baka kula d tsaftar shiba baya daina wari, wanne matakai mace zata bi Dan gujewa warin gaban ta koda tayi shaving?* 


*Akwai wasu matakai da mace zata bi Dan hammatar ta, ta kasance cikin kamshi?*


*Shima gaban mace akwai matakin da akebi ya kasance kullum cikin kamshi, wanne shawara za'a bawa wa'annan irin matan su ma gaban su ya dinga kamshi?*



A fito a tattauna matan Albarka😊
Post a Comment (0)