FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN CHENNAI EXPRESS

Fassarar Kalaman Fim Din Chennai Express

Shekarar Fita- 2013

1. Don't underestimate the power of a common man

Kada Ka Raina ƙarfin talakan gari. 

(Shah Rukh Khan)

2. (Meri dictionary mein impossible ka shabd hi nahi hai) ... Acha ... kahan se khareedi aaisi bakwaas dictionary?

 
A Cikin ƙamus ɗina babu Kalmar BAZAI YIWU BA... To... A ina ka sayi wannan irin Banzan Ƙamus ɗin ?

(Shah Rukh Khan & Deepika Padukone)

3. Tu don ki nahi ... donkey ki ladki hai

Ke ba 'yar gidanɗan Ta'adda bace... Ke' Yar gidan Jaki ce

(Shah Rukh Khan)

4. Chutti manane nikla tha ... tumne meri chutti kar di

Na fita Yawon Shakatawa... Ke kuma kin maida ni mahaukaci

(Shah Rukh Khan)

5. Yeh car nahi, bekaar hai ... dhikaar hai

Wannan ba mota bace, mara amfani ce... Mara amfani

(Shah Rukh Khan)
 
6. Hum log jahan pe khadi hoti na ... station wahin se shuru hoti

Mu mutane a duk inda muka tsaya... To daga nan ne Madakatar mu ta fara

 Deepika Padukone

7. It is very good to be important ... but it is more important to be good

 
Abu ne mai kyau ka zama mai muhimmanci... Amma abu mafi muhimmanci shi ne ka zama Nagari

(Shah Rukh Khan)

# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB
# SRKUNIVERSENIGERIA
# SHAHRUKHKHANFANSNIGERIA
<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 


Post a Comment (0)