ABUBUWAN BAN SHA'AWA ƁOYAYYU DANGANE DA JARUMI SHAH RUKH KHAN


Abubuwan ban Sha a wa da boyayyun dabi un Dan Baiwa Shahrukh Khan 


1.kafin srk ya shiga industry ya bude Restaurant a Dariya Ganj.
2.jaruman srk sanda yana yaro sune Dilip kumar, mumtaz, da matar Dilip saira banu 
3.Anfi sanin srk a Delhi Amma ba a San ya zauna sosai a Banglore ba wajen kakansa da ya aikin Engineer
4.kusan kowane mutum Yana da irin na sa chamfin srk yace wannan number 555 tana kawo Masa sa a shi yasa ta zama number motocinsa 
5.srk yace be zauna ya kalli fimdinsa na farko ba wato Deewana Shima dai sabo da wani dalili nasa
6.A shekarar 1994 Ranar farko ta fitowar fim dinsa "kabhi haa kabhi na" yana daya daga cikin Wanda suka rinka sayar da ticket
7.Srk baya iya hakura da yawan Hawa doki sai dai Kuma baya son ice cream.
8.A yanzu Srk shine na biyu a jaruman Duniya da suka fi kudi bayan Jerry feild na kasar turai.
9.Duk shekara Srk a kudin talla da na fim Yana samun Dala miliyan 38.
10.Srk ba tare da ya karanta labarin fim din DDlj ba ya yarda yayi fimdin Kuma fim ya samu karbuwa ta har abada sabo da sa arsa.
11.Bangaren Alakar Srk da Dilip sun taba zama a Delhi unguwa daya Gida na kallon Gida srk Yana karamin yaro Yana fitowa ya shiga Gidan Dilip .
12.Baban srk Tajuddeen yayi Sha awar yazo a matsayin jarumin find din Mughal e azim Wanda Dilip Kumar yayi sa ar samun fim din sabo da karfi shuhurar sa da Kuma yanda ake son fim din ya zama.
13.cikin Alakar Dilip da srk farkon fitowarsa Ana cewa yayi yanayin Dilip musamman ma a Fuskarki da Kuma yanayin Gwarzontaka
      A karshe Muna Taya masoya wannan jarumi da ya zama kadan garen bakin tulu a Duniya murnar cikarsa shekaru 54 a Duniya.
   Janm din mobarakoo The king of whole world Bollywood ka Badshah......Shahrukh Khan.........Naku Nazeer Magoga👌🏻
Post a Comment (0)