TARIHIN MAWAƘI ATIF ASLAM


TARIHIN MAWAKI {ATIF-ASLAM}
Share This
Najib Muhammad Ya'u Ja'en April 04, 2018
,Biography
Π
ΠΠ
ΠΠΠ
ΠΠΠΠ∆
•••••••••••
Daparko Sunansa Nagaskia *{Muhammad Atif Aslam}*..Wanda Akewa LaQabi Da *"Aadee"*...."Atif Aslam" Ya Shahara Ne Abangaren Rera Waka Da Rubuta Ta...Awani Bangaren Ma Jarumi Ne Kamar Yanda Labari Yanuna Hakan..Masana Kimiyyar Sanin Halittar Dan Adam Sun Tabbatar Dacewa Kalar Idon Mawakin Ruwan Qasa Ne Me Duhu Wato "Dark Brown"...Qalar Gashinsa Kuma Baki Ne "Black".."Atif Aslam" An Haipeshi Ne Aranar Sha-Biyu 12 Gawatan (March) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Uku (1983)...Daga Lokacin Da:aka Haipeshi 1983 Xuwa Yanxu 2018 Jimillar Jadawalan Shekarunsa Sun Qama Shekararsa *(35yrs)* Aduniya....Haka Xalika Kamar Yanda Rahoto Yaxo Mana "Atif Aslam" Ba:acikin Kasar "India" Aka Haipeshi Ba Anhaipe Shine A Garin *"Wazirabad, Punjab," ..Dake Cikin Qasar *"Pakistan"*...Ayanxu Haka Yana Zaune Ne A "Lahore, Pakistan"...Bisa Binciken Da Mukai Mujiyar mu Tagano Cewa Makarantun Da Babban Mawaki *Atif Aslam* Yapayi Arayuwarsa Sune Kamar Haka.. *"Kimberley Hall School, Lahore
St. Paul’s Cambridge School, Rawalpindi
Divisional Public School, Lahore
College Punjab Institute of Computer Science, Lahor"*....Wanda Takai Ayanxu Haka Yanada Takardar Shedar Kammala Karatunsa....Abangaren Fannin Sanin Na'ura Me Qwa-Qwalwa Wato *"Bachelor in Computer Science (BCS)"*....."Atif Asalam" Yaparayin Wakar "Album" Ne Tun Ashekarar Dubu Biyu Da Shida Wanda Akewa "Album" Din LaQabi Da *"Jal Pari"*......Baya Dahaka Wakar Daya Parayi A Masana'antar Shirya Fina-Finai Ta "Bollywood" Itace *"Wo Lamhe"* Anyi Tane A Shekarar Dubu Biyu Da Biyar (2005) Acikin Wani Film Wanda Akewa Take Da *"Zeher"*...Kamar Yanda Na Ambata Abaya Daga Cikin Abubuwanda Mawakin Yakeyi A Sana:arsa To Yana Pitowa Amatsayin Jarumi Me Jan Ragamar Film Dakansa...Yapara Pitowa Amatsayin Jarumi Acikin Wani Film Me Suna *"Bol"* Shidai Wannan Film Din Anyi Shine Ashekarar Dubu Biyu Da Shadaya (2011)......Mun Samu Labari Akan Danginsa.Sunan Mahaipinsa *"Muhammad Aslam"*...Sunan Mahaipiyarsa *"Rehana Shaheen"*...Baya Da Haka Yanada Yan Uwa Maza Guda Uku Da Kuma Yar Uwa Guda Daya...Daga Ciki Akwai *"★Shahbaz,★Shahzad,★$heraz..."*Sai Yar Uwarsa Me Suna *★Romana*.....Addinin Musulunci Shine Addinin Da Mawaki "Atif Aslam" Yai Imani Dashi...Haka Zalika Dama Danginsa Baki Daya Asalinsu Musulmai Ne Masu Shidimtawa Musulunci Da Musulmai.....Daga Cikin Abubuwanda Sukapi Burge Shi Arayuwa Daparko Akwai *(Wasan Cricket Da Kuma Tapiye-Tapiye)....Haka Zalika Ya Bayyanawa Manema Labarai Cewa Akwai Abubuwan Da Sukapi Burgeni Dasani Nishadi Arayuwa..Tun Daga Kan Abinci Xuwa Jarumai Dama Fina-Finai...Inda Yabayyana Cewa Abincin Dayapi Burge Shi Shine *"Biryani, Aloo Palak"*....Daga Fagen Nishadantarwa Kuma Jarumar Datapi Burge Ni Itace Jaruma *"Deepika Padecorn & Mumtaz"*.Hakazalika Aban Garen Fina-Finai Film Din Dasukapi Burgeni Wadanda "Bollywood" Tayi Sun Hada Da *"Paalbum & Yugpurush"*...Abangaren Fina-Finanda Masana:antar Shirya Fina-Finai Ta "Amurkha" Wato *Hollywood* Tayi Sune *"Terminator 2 Da Judgmentalbu Da Fight Club CastThoug Da Legends of the Fall"* Baya Dahaka Mawaki *Atif Aslam* YaQara Dacewa Tashar Gidan (TV) Din Datapi Burgeshi Itace *"TV Serial American"*...Aban Garan Mawaka Kuma Wadanda Sukapi Soyuwa Acikin Ransa Sune Manyan Fasihan Mawakan Nan Wadanda Sukaiyi Fice Wajen Sarrapa Duk Wasu Nau'o'i Na Waka Wato *{Kishore Kumar, Nusrat Fateh Ali Khan, Abida Parveen,}* Daga Ciki Harda Mawakan Nan Na Qasar "Amurka" Wato *"Micheal Jackson, Chris Cornell, John Mayer, Hootie & the Blowfish"*..Sannan Wakokin Dasukapi Burgeshi Sune *"Zindagi Ka Safar"* Wacce Mawaki "Kishore Kumar"* Ya Rera Sai Kuma Wakar *Nusrat Fateh Ali Khan"* Me Take *"Tu Mer Dil Tu Meri Jaan,"*...Sannan Sai Wakar *"My Confession"* Wacce Mawaki *"Richard Marx,"* Ya Rera Dakuma Wakar *"Where Were You"* Wacce Mawaki *"Pink Floyd"* Ya Kapta...Daga Cikin Kalolin Launin Kayan Dasukapi Burge Mawaki "Atif" Sun Hada Da "Fari & Baki..Sannan Qasar Dayapi Son Xuwa Itace Kasar *"Europe"*.....Atif Aslam" Yayi Aure Ne Aranar Ashirin Da Takwas 28 Gawatan (March) Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Sha Uku (2013).....Sunan Matar Daya Aura *"Sara Bharwana"*.....$unan Dan Dasuka Haipa *(Ahad)* Anhaipeshine A 2014....Haka Xalika Adadin Kimanin Kudin Dayake Dauka Wanda Ake akira Aturance *"Money Factor
Salary 9-10 lakh/song (INR).Wanda Adadin Su Yakai Dalar Amurka Miliyan $
22 million...*
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
*_KARIN BAYANI AKAN MAWAKI {ATIF-ASLAM}_*
.
*"Atif-Aslam"* Yakasance Zakakurin Dan Wasan Kirikit/Cricket.Ne Akasar Su Pakistan Wanda Takaida Shine Shugaba Mai Jagorantar Yan Wasan Nasu Wanda Suke Gudanar Da Wasan Tare Wato (Captain)...Yanada Hazaka Sosai Wajen Gudanar Da Wasan Yanda Yakamata ...Akwai Wani (Competition) D@"aka Gudanar Sai Da Takai Da *Atif Aslam* Shine Wanda Yalashe Wannan Gasar Da'akai...Wanda Yake Jagorantar Club Din Nasu Sunansa *Imran Khan*....Haka Zalika Daga Cikin Subjet Din Dayapi Kauna A Makaranta Shine Subjet Din Da Mapi Akasarin Mutane Suke Jin Shaqqu Akansa Wato (Mathematics)...Iyayensa Sunso Yazama Likita Amma Hakan Be Yuwuba..Sai Computer Engineering Yazama...
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_*Atif-Aslam* Yayi Wakoki Dadama Wasu Daga Ciki Ya Rubuta Wasu Sun Rera Wasu Kuma Da Qansa Yayi Ga Kadan Da Cikin Jerin Jadawan Wakokinsa.._
.
``` 1- Tere Liye
2- Tere Bin
3- Tera Hone Laga Hoon
4- Pehli Nazer Mein
5- Jeene Laga Hoon
6- Main Agar
7- O Mere Khuda
8- Kaun Hoon Main
9- AA Bhi Ja Sanam
10- Rona Chhadita - Mahi Mahi
Rabta
11- Pehli Nazar Mein
12- Mera Humrahi
13- Mann Hota Hai
14- Mae Ni Mein Kinon Akhan
15- Kyon Chod Gaya
16- Kinara
17- Kaun Tha Kahan Gaya
18- Hum Kahin Jhoom Lain
19- Honge Na Yarro
20- Hangami Halat
21- Bakhuda Tumhi Ho
22- Le Ja Tu Mujhe
23- Zindagi Aa Raha Main
24- Tere Sangh Yara```
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Gwanon Wakokinsa Daya Kapta_
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_*Atif Aslam* Yasamu Kyaututtuka Daga Qasar "India" Dama Qasarsu "Pakistan" Gajerin Su Kamar Haka_
••
•••∆∆
Year Nominee/work Award Result
Indus Music Awards
2005 "Aadat"
combined awards with Jal Best Lyrics Won
Best Song Won
Best Composition Won
*Sahara Sangeet Awards*
2005 Best Playback Singer Won
Best Debut Singer Won
*The Musik Awards*
2006 Most Wanted Male Nominated
2008 Won
*Lux Style Awards*
2005 Jal Pari Best Album Won
2007 Doorie Won
2008 Police Dress Most Well Dressed Celebrity Won
Meri Kahani Best Album Nominated
2012 " Hona Tha Pyaar " –
Bol Song of the Year Nominated
Best Original Sound Track Won
2013 Music Icon of the year Won
2017 "Dil Dancer" –
Actor In Law Best Playback Singer (Male) Won
*MTV Brrr Music Awards*
2009 "Hungami Halaat" –
Meri Kahani Best Rock Song Nominated
Best Singer (Male) Nominated
Government of Pakistan
2008 Tamgha-e-Imtiaz (Medal of Distinction) Won
*Filmfare Awards*
2006 "Woh Lamhe" –
Zeher
Filmfare Award for Best Male Playback Singer Nominated
2007 "Tere Bin" – Bas Ek Pal Nominated
2010 "Tu Jaane Na" – Ajab Prem Ki Ghazab Kahani Nominated
2016 " Jeena Jeena " –
Badlapur Nominated
2017 "Tere Sang Yaara" –
Rustom Nominated
*Lycra MTV Style Awards*
2007 Most Stylish Person (Music) Won
*IIFA Awards*
2006 "Woh Lamhe" –
Zeher
IIFA Award for Best Male Playback Singer Nominated
2009 "Pehli Nazar Mein" –
Race Nominated
2010 "Tu Jaane Na" – Ajab Prem Ki Ghazab Kahani Nominated
*Screen Awards*
2009 "Pehli Nazar Main" –
Race Best Playback Singer (Male) Nominated
*Guild Awards*
2014 "Jeene Laga Hoon" –
Ramaiya Vastavaiya Best Playback Singer (Male) Nominated
*Zee Cine Awards*
2014 "Jeene Laga Hoon" –
Ramaiya Vastavaiya Best Playback Singer (Male) Nominated
GiMA Awards
2010 "Tu Jaane Na" – Ajab Prem Ki Ghazab Kahani Best Playback Singer (Male) Nominated
*BIG Star Entertainment Awards*
2013 "Piya O Re Piya" –
Tere Naal Love Ho Gaya Best Playback Singer (Male) Nominated
*MTV IGGY Awards*
2011 Best New Band in the World Nominated
Pakistan Media Awards
2010 Best Singer (Male) Won
2011 Nominated
2012 Mustafa –
Bol Best Film Actor Nominated
" Hona Tha Pyaar " –
Bol Best Playback Singer Nominated
*The BrandLaureate International Awards*
2013 Brand Personality Won
*Big Apple Music Awards*
2014 Best Male Artist of Pakistan Won
2015 Won
Most Popular Male Artist (International) Won
*Hum Style Awards*
2016 Most Stylish Male Performer [54][55] Nominated
2017 Nominated
QMobile Style
*
_Wadannan Sune Gwala-Gwalan Kambunan Kyautittikan Daya Samu...Baya Dahaka Munaimai Patan Samun Wasu..._
•••••••••••••••••••••••Π••••••••••••••••••••••
Kassshhhh!!! Laipin Dadi Qarewa Yan Uwa Mutara Zuwa Wani Lokacin Domin Jina Dauke Dawani Sabon Labarinn..Bisssalam...Kuta Lapiyaaa.
Up Up Up Up {ATIF-ASLAM)
*
©-2018•By
*{ Najibkhan NB Srk }*
Post a Comment (0)