TSARABA GA MATA MASU SHIRIN ZAMA AMARE


tsarabar yan mata masu shirin zama
Amare na wannan Dandalin.

Sirrin rike miji
☏+2348141712330

karanta
wannan Abubuwan da suke sa ango ko mai gida ya ji baya shaawarki Daya daga cikin abinda yasa dole kiga ya rage sha'awarki kuma ke kanki baki da feelings shi ne level din ni'imar jikin ki!

Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin mace mafi yawanci "duk mace da ke da jiki mai kyau tana da ni'ima, duk mace mai danshi(juices) tana da ni'ima) aa.

sam ba haka bane kirar ki daban ni'imar jikin ki daban! Bai zama lallai idan kina da danshi ya zama lallai kina da dumi ba (warmth) danshi daban ni'ima daban, zan yi bayanin wannan bambanci a nan gaba!

Amma dole ki san jikin ki, ki karanci yanayin jikinki kamar littafi domin babu wanda ya sanki fiye da ke kanki!

Matukar level na ni'imar jikin ki ya sauka
dole ki ga sauyi, babban maganin wannan matsala shine:

1.dole ki nisanci sanyi.
2.ki nisanci abu mai yawan kitse.
3. ki nisanci yawo kafa ba takalmi da zama akan tantagaryar sumunti.
4.idanso samu ne ruwan tsarkin ki kar ya
zama mai sanyi.
5.ki nisanci abubuwa masu matsanancin
zaqi.
6.in da so samu ne, ki mayarda kayan
ganye su zama abincin ki.
7. ki mayar da 'ya'yan itatuwa su zama
ruwan shanki.
8.ki koyi vegetable soup domin tana bada
ma'ana!
9. Ki mayarda kankana ta zama abokiyar firarki.
10.ki mayar da kifi ya maye gurbin nama.
11.hanta da koda da zuciya su zama
sune namanki... Ke kanki zakiji bambanci.
12. Abuna karshe shine yaya kuka

mayarda kwanciyar aure? "Baby search"? Tambayi kanki da kanki ki ba kanki amsa...

Amaren satin nan Allah ya bada zaman
lafiya.

      ・ GYARAN JIKI ・

ki sami ganyen magarya da lalle a dafa in Ya dan huce sai a shiga.

in an fito Ayi tsumin DA kaninfari Na kwana uku sai ki nemi.

garin hulba.
habbatussauda
alkama
gyada
ridi
danyar shinkafa

sai a hadesu a wuri guda a nike a dinga Yin kunu Ana sha DA nonon rakumi ko madara ko nonon shanu za’a sha DA awa biyu kafin Ayi bacci DA kuma awa biyu bayan anci abinci da safe
kuma idan xaki kwanta ki shafa man hulba a nonon naki….

wannan hadin in kinasha yana gyara fata.
yana Kara ni’ima.

BUSHEWAR GABA

domin magance wannan matsala, Ana iya samun kwai daya, a buga Ya kadu sosai sai a sami ganyen ‘ugu’ a matse ruwansa, a samu ruwan ugun rabin kofi ki juye a kan ruwan kwanda ki ka fasa sai kuma ki saka zuma, cokali uku ki kuma kada wa sosai, ki zuba madarar gari cokali biyu kici gaba DA kada wa soaai sai ki Kara zuba lemun tsami bari daya don ki rage karnin ki kuma bugawa sai ki shanye idan kika yi kwana uku a jere duk bushewar gabanki sai ni’ima ta tsatsafo.

DOMIN NI’IMA DA KANKANA

★ kankana mai ja mai zaki.
☆ bulelen ayaba mai kyau.
★ gwanda mai kyau.
☆ apple ( tuffa) mai kyau nunanna
★ madarar peak
☆ zuma

wadanan kaya zaki hada su guri daya sai ki markada su, ki tace su sai ki saka mazarkwaila ki rika sha wannan hadin yana DA kyau sosai musamman ma ga amare ko masu niyyar aure wani hadin kuma zaki sami wadannan ababen.

ya’yan hulba 
kanunfari
habbatussauda ya’yan
zuma

zaki hada su gaba daya ki dafa su insun dahu sai ki sauke ki bari Ya huce sai ki rika sha kina kama ruwa DA shi insha ALLAH yana DA kyau sosai.

TARIN ASMA

a shafa man habba ( ko kuma habba rob) a kirji da dare kafin a kwanata bacci.

CIWON MARA KO CIWON CIKI

idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki
a lokacin al’ada ko jinin yari kayi mata wasa

・ zuma cokali 5
・ man tafarnuwa cokali 2
in an hada sai ta rika sha cokali 1 DA safe 1 da yamma.

MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA

ta rika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali Sau 4 a rana.

MATAR DA TAKE DA KURAJE

a gabanta ko take jin kaikayi a samu man tafarnuwa cikin karamin cokali sai ta matsa lemon tsami daya a cikin sannan ta rinka dan gwala da auguga tana shafawa a gabanta kwana 5 zata warke Insha ALLAH.

TSARABA GA AMARE DA MASU NIYYAR AURE

wannan wani hadine na musamman wanda ake bukata amare suyi.ko masu niyyar aure.

Da farko sai asamu tatacciyar zuma mai kyau a aje gefe daya sai asamu :

dabio (ajuwa).
garin hulba cokali 3.
sai asamu man habbatus sauda dan misra maikyau sai garin ridi cokali 5.

sai gyada itama cokali 5.

sai a hadesu wuri daya su hadu.sai arinka sha cokali 3 safe da yamma.

Ko kuma a samu dabino (ajuwa)a hada da nonon rakumi da garin alkama cokali 4.sai a hadasu wuri daya a damasu a rinka sha sau daya arana da daddare.

Kokuma a hada kwa-kwa da dabino maikyau arinkaci sau daya arana.

bayan nan sai a hada madara da kankana mai kyau amman kankanar za'a jajjagata sai a hadata da madara a rinka sha safe da yamma.

Duk wayannan sirrikan ingantattune.

amarya zakisha mamaki wajan maigida.da sambatu da alkawurra su mota jirgi.

  sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330

1 Comments

Post a Comment