YADDA ZA KI ZAMA MAI NI'IMA KAMAR ƘORAMA

💞YANDA ZAKI ZAMA MAI NI'IMA KAMAR KORAWA💖

Ki samu sassaken baure ki dafa shi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai ki samu mazarkwaila da xuma da kanunfari da citta ki xuba acikin ki tafasa ki rinka sha safe da yamma hmmmmm sai angwada akan San na qwarai😃👍
💖💖DAGA SIRRIN RIKE MIJI 🎀🎀🎀

Post a Comment (0)