GYARAN FARJI

๐Ÿ˜Ž Sirrinmu ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž

๐Ÿ’žGYARA FARJI ๐Ÿ’ž
Ki nemi man tafarnuwa
Man habba
Miski farin 

Ki kwaba su wajen daya kina inserting a FARJINKI yana Kore infection yasa wajen kamshi, yayi tighting dinki ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi๐Ÿ˜ƒ


๐Ÿ’–MAGANIN KAIKAYIN GABA๐Ÿ’–
A nemi hulba a dafa snn idan ya dan huce a xauna acIkI at least 30 mint,snn a Debi Wanda aka dafa a sa tsamiya a sha.

๐Ÿ’žGYARAN NONO๐Ÿ’ž
Gero 
Alkama
Jar masara 
Farar shinkafa

๐Ÿ’–sai ki gyara ki hadasu ,ki wanke ki shanyasu a rana su bushe,sai ki soya sama sama,sai ki juye ki kai nika gaba daya,sai ki dinga diban cokali daya da Rabi kina sha da nono ko yoghurt mai kyauta,zaki yi mmk ydd zai canxa.

2๐Ÿ’ž ko kuma kisami garin garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su,idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce xatai yaye xata rinka sha two weeks bf n after tayi yayen.



Post a Comment (0)