Tambaya ta 011


Tambaya:


Assalamualaikum malam meye hukuncin wacce namijin Daba muharramin taba yaga hoton gashinta a waya ko a hoto
.

Amsa:


Waalaiku mussalam.

Ganin al'aurar mace a hoto hukuncin shi daya da ganinshi a fili wato haramun ne. Duba littafin عبد الله بن عبد العزيز ببن باز
التبرج


ATTABARRUJ.
Wal-Allahu aalam.
.


Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.


🕌Islamic Post WhatsApp.
Post a Comment (0)