MIJINKI A TAFIN HANNUNKI


*MIJINKI A TAFIN HANNUNK*

🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙
_*by waleed Ibrahim funtua*_
Wannna matsin dauke yake da magunguna guda shida Wanda kuma sune mafi shahara wajen Mallaka ta hanyar ganyen magani ba tareda sihiriba
Idan kun lura akwai

 

(1)Dan kadafi
(2)hana kishiya
(3)kafi malam
(4)bita zaizai
(5)manta uwa
(6)Mallaka

Wadannan kusan kowacce mace me hada magani tasansu saidai wajen sarrafasu shine babban aikin domin sahihin mallaka ne ba ruwanki da boka cikin sauki Zaki shawo kan miskilin mijinki matukar yana saduwa dake ko kuma yanacin abincinki domin maganHANNUNKukune na farko akwai Wanda Zaki shafa agabanki lokacinda Zaki sadu da mijinki zaiji babu mace irinki saboda dadinki zaiyi jarabarki sosai
Sai kuma Wanda Zaki hada kinasha zai kara miki ni ima ta daban Wanda idan mijinki ya sadu dake shi kadai yasan yanda zaiji


Sannan akwai Wanda ake sakawa acikin abinci Wanda kuma duk irin abincinda kikayi zaiji dadinsa tayanda kullum idan beci abincinkiba bashida kwanciyar hankali
To kinga idan kika lakanci wadannan sun isheki mallaka cikin sauki ba tareda kinje wajen wani boka ba
Yanzu acikin wadannan itatuwan bari mu dauki daya muyi magana akansa wato Dan kadafi (Dan mannau) Wanda cikin sauki Zaki sameshi awajen masu Maganin gargajiya saiki hadashi da/ sauyar taba /kitsen zakara/ kitsen damo/ Zuma /miski


Wadannan sune sahihin asalin hadin Dan kadafi Zaki hadasu wajen daya ki kwabasu da wannan zumar ki Dora akan wuta kina juyawa yana dafuwa Sai kinga yayi kauri sosai zakiji yana kamshi
Kin hada matsin mallaka Kadan ake bukata ki shafa agabanki lokacin saduwa zakiji kukan dadi Mallaka cikin sauki...✍🏾

 🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙🖤👙
_*by waleed Ibrahim funtua ciwon ya mace group*_ _*08039577698*_
Post a Comment (0)