✍Sarah mstfh✍
Typing
Tsarabata ga matan group din mahakurci mawadaci🌻
Tsuke gaba da karo
Yar uwa kina son ki koma sabuwa koda kin haihu so ba adadi
Kayan hadin
1 bagaruwa ja
2 miski
3 karo ruwa
Yanda zaki hada
Yar uwa ki tabbata babu datti acikin kayanda kika hada
Hada kayan zakiyi waje daya ki cakudasu kisami tukunya yar babba ki dora kibari su tafasa kamar sau uku saiki sauke kisame buta kizuba
Wannna ruwan gabanki zaki zaki ka
Kama wankewa dasu safe da rana da yamma idan dare yayi Zaki kwanta da maigida kisake wanke wa da rana kullum zakiyi anfani da shi ki tafasa safe rana yamma kimaninn wata guda akeso inda hali ayi ajidadi asha mamaki
Sarah✍