AL-AQEEDA AL-ISLAMIYYA
_________________
Rubutu (01)
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
Da Sunan Allah mai Rahma mai jin kai.
Abu Muh'd Abdullahi bn Abi Zaid Alqairawaniy yace :
~Babin dake bayani akan abinda se mun faɗa da harshe, kuma ZUCIYA ta ƙudurce shi na daga wajiban al'amuran addini.
✿ Yana daga hakan: IMANI da ZUCIYA da yin furuci da harshe, cewa shi ALLAH abin bauta ne, babu abin bauta bayan shi, babu mai kama da shi babu kwatankwacin shi, ba shi ÆŠa kuma bashi da mahaifi, kuma bashi da mata babu abokin tarayya agareshi, faruwan sa bata da farko bata da karshe.
مقدمة ابن زيد القيرواني لكتابه الرسالة...
@ZaurenFisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah
28/12/2019
_____