FASSARAR WAƘAR TUM TODO NA (MALE)
Waƙa: Tum Todo Na (Male)
Shiri: I
Harshr: Hausa
Shekaea: 2015
Sauti: A.R.Rahman
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamdani: T-Series
Rerawa: Ash King & Sunidhi Chauhan
Fassarawa: Haiman Raees
'. Na Koi Mausam Tumse Accha
Babu wani yanayi da ya fi ki.
'. O Na Koi Manzar Tumse Accha
Babu wani lokaci da ya fi ki.
'. Haan Rehna Hai Sang Re…
Ina so na kasance tare da ke.
'. Tum Jo Mile… Jo Mile…
Tun lokacin da na haɗu da ke.
'. Toh Lage Zindagi Yeh Nayi Nayi
Rayuwa ta zama sabuwa a gare ni.
'. Ab Na Tum Bin Jee Paaunga
Yanzu ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba.
'. Tum Todo Na Dil Mera… Nahi Jeena Yun Tere Bin… (x2)
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Tum Todo Na Mera Dil, Nahi Jeena Yun Tere Bin… Tere Bin, Tere Bin…
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Tum Todo Na Mera Dil, Mera Dil…
Kada ki karya min zuciya ta.
'. Nahi Jeena Yun Tere Bin
Ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Tum Todo Na Dil Mera… Nahi Jeena Yun Tere Bin… (x2)
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. O Tum Bin Main Dekho Toh Kya Se Kya Ho Baitha
Kalli abin da na koma saboda rashin ki.
'. Tum Ko Jo Khoya Toh, Khudko Bhi Kho Baitha
Tun da na rasa ki na rasa kaina.
'. Mujhko Tu Dhoonde Toh Khudko Main Paa Lunga
Da za ki binciko ni, to zan iya gano kaina.
'. Main Tere Badle Mein Jannat Bhi Na Lunga
Ko aljanna ba zan karɓa ba a madadin ki.
'. Tum Todo Na Dil Mera...Kada ki karya min zuciya ta.
Ooo… Ooo… Ooo… Ooo…
'. Sapnon Ke Bin Aankhon Ki Jaise Keemat Koi Na
Babu kimar idanu idan babu mafarkai.
'. Waise Hoon Main Tere Bin Meri Chaahat Koi Na
Haka nan kuma, soyayya ta ba ta da amfani idan babu wanzuwar ki.
'. Dardon Ka Ek Ghera Hai Saansein Jisko Kehta Hoon
In da na ke jawo numfashi na wani wuri ne da yake maƙare da baƙin ciki.
'. Teri Soorat Marham Hai Dooji Raahat Koi Na
Wanzuwar ki ne kaɗai maganin.
'. Chanda Kaise Haasil Hoga Ye Bataa
Faɗa min, ta yaya mutum zai iya kai wa ga wata?
'. Phoolon Ka Qiza Se Kya Hai Waasta
Menene alaƙar furanni da mutuwa?
'. Tu Na Dekhna Khwaab Resham Ke…
Ka da ka kalli mafarkan da aka ɗinka da siliki.
'. Tere Na Aasoon Hai Gham Ke…
Hawayen ka na baƙi ciki ne.
'. Tum Todo Na Dil Mera… Nahi Jeena Yun Tere Bin… (x2)
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. O… Tum Todo Na Dil Mera… Nahi Jeena Yun Tere Bin…
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Nahi Jeena Tere Bina...
Ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Tum Todo Na Dil Mera… Nahi Jeena Yun Tere Bin… (x3)
Ka da ki karya min zuciyata, ba na so na rayu ba tare da ke ba.
'. Bin Tere Bemaani Hai Meri Zindagani…
Idan babu ke, yin rayuwa ma kamar cuta ce.
'. Na Todo Dil Mera...
Ka da ki lahanta min zuciya ta.
<••••••••••••••••••••••••••••>
Haiman Raees
<••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Facebook: Haiman Raees
Tumblr: Haimanraeesposts
Haimanraees@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring