KANA SO A GAFARTA MAKA ABIN DA YA GABATA NA ZUNUBAN KA?


KANA SO A GAFARTA MAKA ABINDA YA GABATA NA ZUNUBAN KA? 

Manzo Allah (SAW) yace: wanda yaci abinci yace;

الْحَمْدُ للَّهِ الَّذِي أَطْعَمَنِي هَذَا، وَرَزَقَنِيهِ، مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلَا قُوَّةٍ

Alhamdu lillaahil-lathee 'at'amanee haazaa, wa razaqaniyhi, min gayri hawlin minniy wa laa quwwatin.
  
Ma'ana: Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni wannan (abincin), Ya azurta ni da shi, ba tare da wata dabara ko ƙarfi daga gare ni ba.
 To, an gafarta masa abinda ya gabata na zunuban sa ☺️😊
- Ibn Majah 

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)