HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE 03



HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE

(3)

Shaykh Uthaymeen (Rahimahullah) ya ce; "Da mai layya zai manta ya aske gashinsa ko ya yanke farcensa, to hakan bazai hanashi yin layyaba, domin babu wata alaka tsakanin yanke farce da aski da kuma layya, koda ace zai aske ko ya yanke da gangan sannan yayi layya da layyarsa tayi, sai dai zai samu zunubi na aski da ya yi saboda hanin manzon Allah akan hakan.

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
 https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)