MALAMAI KU GAYA WA SHUGABANNI GASKIYA


MALAMAI KUGAYAWA SHUGABANNI GASKIYA SUGUJI MAYARDA CORONA INJIN BUGA KUDI SUNA KASHE ADDINI DA TATTALIN ARZIKIN KASA DA AL'UMMA‼️

Tabbas babu tantama CORONA-VIROS annobace mai muni kuma akwaita➖ Ammafa cutarda tafita muni shine👉
SON DUNIYA DA KIN MUTUWA‼️

Anya bamu fada cutarda tafi CORONAN ba⁉️

Shin da muka kukkulle masallatan mukabar sallar jam'in CORONAN raguwa tayi ko karuwa⁉️

Shin idan za'a bawa kasuwa dama a mako sau daya ko biyu dubun dubatan mutane sushiga lokaci guda suna turereniya suna haki suna sayan kaya a tsawon yini guda wato kusan mintuna 500➖To donme bazamu bawa ALLAH Mahaliccinmu mintuna 30 a mako sau daya don muyi sallar juma'a ba⁉️

Jihohinda akasa kofi an halattawa mutane yin komai da rana banda dare amma kun hanasu sallar jam'i➖shin Ayane ko Hadisi ko binciken likitoci yace a sai a Masallaci za'a harbu da CORONA⁉️

Ko kuma rena ALLAH mukayi⁉️
Ko kuma takalar ALLAH mukeyi⁉️
Ko kuma cutar SON DUNIYAR da KIN MUTUWARNE⁉️
Ko kuma a hakan an fasa mutuwarne⁉️
Ko an fasa kamuwa da CORONAN gaskiya da na jabunne⁉️

Kuwayarda kan al'umma akan hanyoyin kare kai daga cutar ba wai jefa musu tsoro da firgiciba tayadda Hawan jininsu yana tashi sunata mutuwaba, domin tsoron kansa babban cutane dayafi CORONA‼️

Kubamu damar yin sallolinmu a Masallatai yadda ALLAH ya shar'anta mana in yaso a wajibtar mana saka takunkumin baki da hanci😷 da tsaftace hannu da bada tazara➖inba hakaba zamu kai karanku wurin ALLAH👏🏻

ALLAH YAGANAR DAMU DA SHUGABANNINMU KUMA YARABAMU DA CORONAN GASKIYA DA NA KARYA‼️
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIN👏🏻👏🏻👏🏻

via👉 Abubakar BN Mustafa Biu✍🏻
Post a Comment (0)