_*🌙MUSAN AZUMI A' SHARI'ANCE🌙*_(2)
RABE-RABEN AZUMI:
Azumi ya kasu izuwa kaso biyu:2
1- Azumin Farilla wato na Wajibi.
2- Da kuma Azumi na Nafila:
Kaso nadaya Azumin Farilla su ne:
{1}- Azumin Watan Ramadan.
{2}- Azumin Kaffara (Ramuwa).
{3}- Azumin Bakance (Yin Alkawari).
Kaso nabiyu:
Azumin Nafila su ne:
[1]- Azumin Kwanaki shida a cikin Watan Shawwal.
[1]- Azumin ranar Arfa ga wanda bai je aikin Hajji ba.
[2]- Azumin Watan Muharram, Ashura da watanta.
[3]- Azumin Litinin da Alhamis.
[4]- Azumin kwanaki uku a cikin kowanne wata.
Da sauransu.
Zamuci gaba
Rubutawa>>✍🏼
*Abubakar Salihu Kabara*
Gabatarwa_
_*USAINI AMFANIMA BABAN AMEENA*_
*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi
Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽